DJ Ab - Babarsa - traduction des paroles en anglais

Paroles et traduction DJ Ab - Babarsa

Babarsa
Babarsa
Ai baba ya kwafsa wallahi
Ai baba ya kwafsa wallahi
To kai kana gani idan na tsaya a kofar gidan su baba ma

Akwai wanda ya isa ya fito ne?
Akwai wanda ya isa ya fito ne?
Ah ina (ai ba wanda ya isa ya fito dan babarsa)

Ai duk matsora ta ne
Ai duk matsora ta ne
To ina gayen nan na kwanar (toh boss)
To ina gayen nan na kwanar (toh boss)
Ala-Alhaji (tambaya na kake?) ya dawo kenan

Naji horn nashi, shine? Shine, shine
Naji horn nashi, shine? Shine, shine
To oga ya dawo kowa ya bace dan babarsa
To oga ya dawo kowa ya bace dan babarsa
Wai ma mutum dan babarsa komai nace a ce min yes sir

Sunana Abbati, eh yaro dan babarsa
Sunana Abbati, eh yaro dan babarsa
In na sama kato hannu, sai ya kirawo babarsa

Wai ma mutum dan babarsa, ba wani shege ba babarsa

Wai ma mutum dan babarsa wai dan singa ina masu wasa

Bama sassauta wa mutum, sai dan darajar babarsa

Wai ma mutum dan babarsa wani bai jin kunyar babarsa

Har zai ce ya fini swags kai karyane dan babarsa

Wai ma mutum dan babarsa (ma mutum dan babarsa)

Wai ma mutum dan babarsa (ma mutum dan eh yane)

Wai ma mutum dan babarsa ba shege tambayi babarsa

Wai Hausa rap is easy, mun basu mic sun kasa

Wai mutum dan babarsa ga gara ga garabasa

Mu muna cin pizza, mun barsu kauye da gurasa

Ina juya Benz, kai kana juya masa
Ina juya Benz, kai kana juya masa
Indai mutum ya zagi babata to lallai bai son babarsa

Dole kasa wannan a repeat wanda be saba ma babarsa

Yaro ya fara shan shisha to sai mun gaya wa babarsa

Wai ma mutum dan babarsa ba shege kuma ba babarsa
Wai ma mutum dan babarsa ba shege kuma ba babarsa
Wai ma mutum dan babarsa (ma mutum dan babarsa)
Wai ma mutum dan babarsa (ma mutum dan babarsa)
Wai ma mutum dan babarsa (ma mutum dan eh yane)
Wai ma mutum dan babarsa (ma mutum dan eh yane)
Waima mutum dan babarsa (ma mutum dan babarsa)
Waima mutum dan babarsa (ma mutum dan babarsa)
Wai ma mutum dan babarsa ba shege tambayi babarsa
Wai ma mutum dan babarsa ba shege tambayi babarsa
Nadau wanka nasa no respect
Nadau wanka nasa no respect
But ko'ina naje sai respect
But ko'ina naje sai respect
Yara da manya na gaida ni all because na saka no respect

To nine kauran nan na sari ko'ina sauran nan

Uh, Rambo, nine maganin sauran nan
Uh, Rambo, nine maganin sauran nan
Fiss fiss feshe su, in mata liki kuma in debe su

Dan anjima in naje ta kwanan mai nama zan sha farfesu (farfesu, farfesu)

I know I sound like trouble, ama boss you're bubbles

If you think you got beef my plate are already doubled

They wonder why, I hustle hard, but spent that money so easiness

Money ain't my problem, and my problem to the money

How dare you think 'bout snitch on me
How dare you think 'bout snitch on me
Ama real nigga to the death of me
Ama real nigga to the death of me
I rap for the niggas in the streets
I rap for the niggas in the streets
And the girls to support till I make it to the industry

They wanna do it like AB but sun kasa
They wanna do it like AB but sun kasa
Everything I do Is like yana ta bunkasa
Everything I do Is like yana ta bunkasa
Back to the topic, back to the game, man, dan babassa
Back to the topic, back to the game, man, dan babassa
Waima mutum dan babarsa (ma mutum dan babarsa)
Waima mutum dan babarsa (ma mutum dan babarsa)
Wai ma mutum dan babarsa (ma mutum dan eh yane)
Wai ma mutum dan babarsa (ma mutum dan eh yane)
Wai ma mutum dan babarsa (ma mutum dan babarsa)
Wai ma mutum dan babarsa (ma mutum dan babarsa)
Wai ma mutum dan babarsa ba shege tambayi babarsa
Wai ma mutum dan babarsa ba shege tambayi babarsa
Kai yasin, wallahi tallahi karya sukeyi
Kai yasin, wallahi tallahi karya sukeyi
Yanzun nan ma na gangaro daga kasa, billahillazi sun bani wata adda ta

Billahillazi zan dan mammakale ta cikin wando

Duk wanda ya nema ya min wata haya-haya in dan cokala mai ita yasin

Billahillazi abin ba wasa bane ka gane
Billahillazi abin ba wasa bane ka gane
Wai yaran nan kawai nazo wucewa dan durun uwar su

Wai dan na sayi yoghurt
Wai dan na sayi yoghurt
Shikenan suka dinga bina, wai sai na basu

Ai billahillazi ni kawai juyawa nayi nasa kafa

Dan nasan yaran ka gane
Dan nasan yaran ka gane
Ka gane bawai guduwa nayi ba ka gane
Ka gane bawai guduwa nayi ba ka gane
Na lura dan kawai yaran sun dai fi karfina ne zasu min taron dangi ka gane

Ammah ba guduwa nayi ba
Ammah ba guduwa nayi ba
Ammah yanzun dan bura uba yanzun a shirye nake

Duba wuya na kaga duk laya ne, zarce iya zarce dan bura uba

Writer(s): Haruna Abdullahi

Attention! N'hésitez pas à laisser des commentaires.