Namenj - Ki Tafi Dani - traduction des paroles en russe

Paroles et traduction Namenj - Ki Tafi Dani

Namenj ne
Namenj ne
Kuma naku ne
Kuma naku ne
Beat Alis Production
Beat Alis Production
Ki tafi dani, tafi dani
Ki tafi dani, tafi dani
Tafi dani, can can
Tafi dani, can can
Ki tafi dani, tafi dani, can (baby zo)
Ki tafi dani, tafi dani, can (baby zo)
Ki tafi dani, tafi dani
Ki tafi dani, tafi dani
Tafi dani, can can (ko'ina za ki)
Tafi dani, can can (ko'ina za ki)
Ki tafi dani, tafi dani, can birnin soyayyah
Ki tafi dani, tafi dani, can birnin soyayyah
Alkawarin soyayyah, nina baki
Alkawarin soyayyah, nina baki
Jani muje yarinya, zan biyo ki
Jani muje yarinya, zan biyo ki
Ga jirgin soyayyah, za na dauke ki
Ga jirgin soyayyah, za na dauke ki
Makiya zasu ji kunya, in na aure ki
Makiya zasu ji kunya, in na aure ki
Bani fulawar kauna
Bani fulawar kauna
Na baki chikwi yarinya
Na baki chikwi yarinya
Karbi tukwicin raina, mu rayu cikin soyayyah
Karbi tukwicin raina, mu rayu cikin soyayyah
Ki tafi dani, tafi dani
Ki tafi dani, tafi dani
Tafi dani, can can
Tafi dani, can can
Ki tafi dani, tafi dani, can (baby zo)
Ki tafi dani, tafi dani, can (baby zo)
Ki tafi dani, tafi dani
Ki tafi dani, tafi dani
Tafi dani, can can (ko'ina za ki)
Tafi dani, can can (ko'ina za ki)
Ki tafi dani, tafi dani, can birnin soyayyah
Ki tafi dani, tafi dani, can birnin soyayyah
A rayuwata ke zana bai wa gata
A rayuwata ke zana bai wa gata
Bishiya ta mai yaye damuwa ta
Bishiya ta mai yaye damuwa ta
Babu kauna ba ke a rayuwata
Babu kauna ba ke a rayuwata
Dake na saba kin zama garkuwa ta
Dake na saba kin zama garkuwa ta
Gani a nan, zo ki ta nan, ki kauda kewa ta
Gani a nan, zo ki ta nan, ki kauda kewa ta
Ke na rika, karki sakan, kin kama kwarwa ta
Ke na rika, karki sakan, kin kama kwarwa ta
Ki kau madaci, kiban zumar kauna
Ki kau madaci, kiban zumar kauna
Ki tafi dani, tafi dani
Ki tafi dani, tafi dani
Tafi dani, can can
Tafi dani, can can
Ki tafi dani, tafi dani, can (baby zo)
Ki tafi dani, tafi dani, can (baby zo)
Ki tafi dani, tafi dani
Ki tafi dani, tafi dani
Tafi dani, can can (ko'ina za ki)
Tafi dani, can can (ko'ina za ki)
Ki tafi dani, tafi dani, can birnin soyayyah
Ki tafi dani, tafi dani, can birnin soyayyah
Allah kawo rana, dani dake muyi aure
Allah kawo rana, dani dake muyi aure
Tunda mun sasanta, zaman mu to zai daure
Tunda mun sasanta, zaman mu to zai daure
Ki rayu dani baby na, gare ki na zamto kaure
Ki rayu dani baby na, gare ki na zamto kaure
Ai ni da ke ba kunya, na zabi mu zauna tare
Ai ni da ke ba kunya, na zabi mu zauna tare
Inda zaki je, ki jani muje, dani dake ba ware
Inda zaki je, ki jani muje, dani dake ba ware
Zan biyo ki nan, don mu tsallake dukan wahala zan jure
Zan biyo ki nan, don mu tsallake dukan wahala zan jure
Ki tafi dani, tafi dani
Ki tafi dani, tafi dani
Tafi dani, can can
Tafi dani, can can
Ki tafi dani, tafi dani, can (baby zo)
Ki tafi dani, tafi dani, can (baby zo)
Ki tafi dani, tafi dani
Ki tafi dani, tafi dani
Tafi dani, can can (ko'ina za ki)
Tafi dani, can can (ko'ina za ki)
Ki tafi dani, tafi dani, can birnin soyayyah
Ки тафи дани, тафи дани, кан бирнин сойайя
Alis Mix
Смесь Элис

Writer(s): Ali Namanjo

Attention! N'hésitez pas à laisser des commentaires.