ClassiQ feat. MI Abaga - Gudu Lyrics

Lyrics Gudu - ClassiQ , MI Abaga



Wayyo! Itz classiq
Wai wai wai
Arewa mafia
Classiq wayyo!
ehh
Jimana kaii
Jimana kaii
Yaa kai
Sunata bige bige
Sunata shige shige
Sunkasa muka tsallake
Yaran zaki wane rake
Yan matan Na leke leke
Amman mu baamu dauke dauke
Toh
Haba baby cool down mana aii ina sane da ke
Muna bugu
Suna gudu
Muna bugu
Suna gudu
Muna bugu
Suna gudu
Muna haaba gudu
Suna kaii gudu
Toh munaa bugu suna gudu
Ikon Allah ne no b vour
Flows soft heavy waallahy ana faasa mour
Nafaso ri hawatta tudu
Arewa gabbas har kudu
Bawani Kano har germany
The boy the boy he looks like maru ru
Basu da ganewa ahh
Micon na pies munata zanewa ahh
Computation nata karewa
Babu irin mafian nan ah arewa
Bani d flows sikri sunata zamewa sunata fadi
Kasa muna sharewa masa kal jama'a sunata barewa
Kamar sir tafawa balewa muna taa balewa ehh
Sunata bige bige
Sunata shige shige
Sunkasa muka tsallake
Yaran zaki wane rake
Yan matan na leke leke
Amman mu baamu dauke dauke
Toh
Haba baby cool down mana aii ina sane da ke
Muna bugu
Suna gudu
Muna bugu
Suna gudu
Muna bugu
Suna gudu
Muna haaba gudu
Suna kaii gudu
Classiq gaskiya is difficult because
Hausa na bai nuna sosai bah
Amma hakan zan ce tundaa wannan
Golee suna gudu kamar kura yaga
Kuskule koh kuskule yaga kare
Muna kashesu daga lord zuwaa
Cyprus harma a cikin maye
Kukasa akasa fiskanna
Akan kowane abinda suka shaa
Or my God muna pose muna foshe
Bana rush baruwan mu daa lose
Shout out to my nuggur classiq
Kallesu rappers mune magani mtsssw manta
Da su sai warin baki da karam bani ahhh!
Sunata bige bige
Sunata shige shige
Sunkasa muka tsallake
Yaran zaki wane rake
Yan matan Na leke leke
Amman mu baamu dauke dauke
Toh
Haba baby cool down mana aii ina sane da ke
Muna bugu
Suna gudu
Muna bugu
Suna gudu
Muna bugu
Suna gudu
Muna haaba gudu
Suna kaii gudu
Classiq and abaga back with the
Banger aii dole kujimu
Nobody father them father kufito
Sai kubimu ahh (Your father)
Kai idan suka ganmu suna ihuu ahhhh
Always dropping the track aii munki mu gaji
Shaaaaaaaah
Shaaaaaaah
Shaaaaaaaah!
Shaaaaaaah
Shaaaaaaah
Sunata bige bige
Sunata shige shige
Sun kasa muka tsallake
Yaran zaki wani rake
Yan matan na leke leke
Amman mu bamu dauke dauke
Haba baby cool down mana aii ina sane da ke
Sunata bige bige
Suna ta shige shige
Yan matan na leke leke
Team coolestkid



Writer(s): Classiq Jude Abaga, G-plus


ClassiQ feat. MI Abaga - Gudu
Album Gudu
date of release
12-01-2018

1 Gudu



Attention! Feel free to leave feedback.