Namenj - Sai Dake Lyrics

Lyrics Sai Dake - Namenj



Ina ji da ke
Ina so da ke
Zance na da ke
Yafi zakin zuma
Zama na da ke
Dadin gaske
Rayuwa ta da ke
Yafi zakin zuma
Yadda nake ji da kaina
Haka nake ji da ke
Abinda nake so ma kaina
Haka nake so ma ke
Yadda nake ji da kaina
Haka nake ji da ke
Abinda nake so ma kaina
Haka nake so ma ke
Sai da ke
Sai da ke
Sai da ke
Rayuwata za tai dadi
Sai da ke
Sai da ke
Sai da ke
Rayuwata za tai dadi
Binta my lover
Ni banda rowa
Ba cika baki ba
Kin san da hakan
Kece my lover
And I love you over
Ba cika Baki ba
Kin san da hakan
Yadda Nake ji da kaina
Haka Nake ji dake
Abinda Na ke so ma kaina
Haka Nake so ma ke
Yadda nake ji da kaina
Haka nake ji da ke
Abinda nake so ma kaina
Haka nake so ma ke
Sai da ke
Sai da ke
Sai da ke
Rayuwata za tai dadi
Sai da ke
Sai da ke
Sai da ke
Rayuwata za tai dadi



Writer(s): Ali Namanjo, John Alade


Namenj - The North Star
Album The North Star
date of release
10-11-2021




Attention! Feel free to leave feedback.