Feezy feat. DJ Ab, Geeboy, Mr Kebzee, Marshall & Lil Prince - Naman Sallah paroles de chanson

paroles de chanson Naman Sallah - Lil Prince , DJ Ab , Marshall , Feezy , Geeboy



(Nama)
Dj Ab
Gee boy
Mr kebzy men
Werey
Lil prince baby
It's your boy Feezy
Su baba ne
When i look to my left (nama)
When I look to my right (nama)
All i see is nama (nama)
Naman sallah (sallah)
Naman sallah (sallah)
Naman sallah (sallah)
Naman sallah (sallah)
Naman sallah (sallah)
We must celebrate
Today is Sallah day
Let's party no delay
All my friends I'm on my way
Zan cinye muku nama
Dan nasan zaku rama
Mun gode Allah mai sama
Muci chinchin har muyi tama
I'm gonna visit all my friends and family
(Nama)
Bana son goron sallah
Kun san me ya kawo ni (nama)
Chilling things with my girls
Chilling things with my guys
Barbecue with my niggurs
I ain't taking the right
When i look to my left (nama)
When I look to my right (nama)
All i see is nama (nama)
Naman sallah (sallah)
Naman sallah (sallah)
Naman sallah (sallah)
Naman sallah (sallah)
Naman sallah (sallah)
When I look to my left and right
All I see is nama manya-manya
Ga beef, ga chinchin, ga cake, ga Kuma kaji manya-manya
Mu saka manyan kaya muyi barbecue
Yan matan mu su saka abaya
In zaka ci nama kazo babu queue
Dan karda abarka a baya
Sallah nama
Zamuje mu gaida su mama
Ga takuma mai zafi and a ciki ai dole da bama
Wannan sallah zata fashe cuz tun yanzun na fara ganin alama
Zamuje ziyara wurin Fati da Aisha, Maryam, Maimuna harda siyama
When i look to my left (nama)
When I look to my right (nama)
All i see is nama (nama)
Naman sallah (sallah)
Naman sallah (sallah)
Naman sallah (sallah)
Naman sallah (sallah)
Naman sallah (sallah)
Let's celebrate yau take sallah
Naci ado nasa kayan sallah
Zan fasa yawan sallah
Nace zan fasa yawon sallah
Kuzo muje-kuzo muje
Kuzo muje yawon sallah
Kuzo muje-kuzo muje
Kuzo muje yawon sallah
Ringim ringimgim
Ga shinkafa ga chin-chin-chin
Naman sai nayi kachin-chin-chin
Chinya nake taci da kirjin-jin
Beef nake ci banda bindin-din
Da neighbors muke sending-ding
Messages mun barsu a pending-ding
No time wakar zanyi ending-ding
When i look to my left (nama)
When I look to my right (nama)
All i see is nama (nama)
Naman sallah (sallah)
Naman sallah (sallah)
Naman sallah (sallah)
Naman sallah (sallah)
Naman sallah (sallah)
When i look to my left (nama)
When I look to my right (nama)
All i see is nama (nama)
Naman sallah (sallah)
Naman sallah (sallah)
Naman sallah (sallah)
Naman sallah (sallah)
Naman sallah (sallah)
Yeah yeah
Naman sallah yeah-yeah
Naman sallah yeah-yeah
Naman sallah yeah-yeah
Naman sallah yeah
Naman sallah yeah-yeah
Naman sallah yeah-yeah
Naman sallah yeah-yeah
Naman sallah yeah
(Feezy on the beat)



Writer(s): Abdulhafiz Abdullahi, Abdullahi Abdullahi, Haruna Abdullahi, Haruna Lawal, Kabir Muhammad Yahuza, Mu'awiya Lawal Shafi'i


Feezy feat. DJ Ab, Geeboy, Mr Kebzee, Marshall & Lil Prince - Naman Sallah
Album Naman Sallah
date de sortie
12-09-2016




Attention! N'hésitez pas à laisser des commentaires.