Feezy - Go to Him текст песни

Текст песни Go to Him - Feezy



Kunga masoyi
Akan shi zan bata lokaci na bani shayi
In bashi sirri koh zaya tona nake yaye
Mai yaye kunchin da ke 'a raina ya hadiyaye
Ya kai kwalolo ta hadewa
Masoyi na, Muradi na
Abun kauna daina boyewa
Masoyi na, Muradi na
Abun kauna daina boyewa
Kinga lokaci na domin ki neh
Kinga ni malamin ke neh
Ashe ashe dai gwanin ki neh
Mallakin na naki neh
Masha Allah, Alhamdulilah
Ni da ke kinga mun hade
Ki saurara ki dan lura
Koh ina zani karade
Bani kyaleki, na share ki
Kin samu sauki a zuciya
In ina raye, kina raye
Hawayye dukka zan share maki
Masoyi na, Muradi na
Abun kauna daina boyewa
Masoyi na, Muradi na
Abun kauna daina boyewa
Kyakkyawa kabar kallo
In nagano ka zani kulla
Jiba kana ta chanja kalla
Masoyi kyakkyawa
Masha Allah, Alhamdulilah
Ni da kai kinga mun hade
Ka saurara ka dan lura
Koh ina zani karade
Bani kyale ka, na share kai
Ka samu sauki 'a zuciya
In kana raye, Ina raye
Hawayye dukka zan share ma
Daina boyewa
Daina boyewa
Masoyi na, Muradi na
Abun kauna daina boyewa
Masoyi na, Muradi na
Abun kauna daina boyewa



Авторы: Abdulhafiz Abdullahi


Feezy - Feelings
Альбом Feelings
дата релиза
25-11-2016




Внимание! Не стесняйтесь оставлять отзывы.