Kheengz - Rashi (feat. Ijaya) текст песни

Текст песни Rashi (feat. Ijaya) - Kheengz



Allah yarabamu da rashi
Tsoka zalla babu kashi
Ayi gaba bamu gaji
Sai munci gawa da gashi
Allah yarabamu da rashi
Allah yarabamu da rashi (Rashi)
Tsoka zalla babu kashi
Ayi gaba bamu gaji
Sai munci gawa da gashi
Allah yarabamu da rashi
Yaw! Allah yarabamu da rashi
Steady working, bamu barci
Talauci ta Harbemu sai mu chesta ta mucemata odeshi
High life on the lowkey first class with the broskis ga fili ga doki
They be steady feeling this Abokis in the kaftan looking wicked wicked
There's no competition bamu rige rige
Just making moves muna shige shige
Ai mun koshi cikin mu a cike yake
Yan adawa suna zuga zuga suna zirga zirga mun pasa sai su ruga
Paca paca da kudi muna wurga rayuwa da dadi kasa mata suga
Allah yarabamu da rashi
Tsoka zalla babu kashi
Ayi gaba bamu gaji
Sai munci gawa da gashi
Allah yarabamu da rashi
Allah yarabamu da rashi (Rashi)
Tsoka zalla babu kashi
Ayi gaba bamu gaji
Sai munci gawa da gashi
Allah yarabamu da rashi
Allah yarabamu da rashi
Allah ya karamana gyara
Pull up kullun cikin kamshi
Steady levitating higher, steady moving bamu tsaya
Ba'a barin mu baya
Arewa boys no dey tire
Playing cards bamu tsaya
Nawa ne nawa ne zan biya
First class dani da Gimbiya
She a bad bitch she be killing ya
Sai muje Sama kasa Ingila
Enough to go around sai a ci a koshi
Tsoka zalla ba bani Kashi
In a private jet I'm about to go shit
I pull up in Bida and they call me Bagadozhi
Allah yarabamu da rashi!
Allah yarabamu da rashi
Tsoka zalla babu kashi
Ayi gaba bamu gaji
Sai munci gawa da gashi
Allah yarabamu da rashi
Allah yarabamu da rashi (Rashi)
Tsoka zalla babu kashi
Ayi gaba bamu gaji
Sai munci gawa da gashi
Allah yarabamu da rashi



Авторы: King Bawa, Olaoluwa Ijaya Johnson


Kheengz - Voice of Arewa
Альбом Voice of Arewa
дата релиза
25-12-2019




Внимание! Не стесняйтесь оставлять отзывы.