AyeeMz - Saman Kaya Songtexte

Songtexte Saman Kaya - AyeeMz




A hadu ba kyau
Duk wanda ma ya bari ma nakai safe eh
Nafison ayi ragas muhadu ayi ragas
In muntuwa ma zaaayi ma a mutu
Karya ko bayahude duk ba iyaka ba-
ko kace mun inyamuri
Ni ban iya ce ma ko guda daga ciki
Toh ni zakayi wa rashin kunya
"Its yeeMz am back at it the rap addict-
by any means"
Naji kana wani magana magana magana-
maganan banza
"Maganan banza"
Naji kana wani magana magana magana-
maganan banza
"Maganan banza"
Mu adda gari
Tambaya kaji
Mu adda gari
Tambaya kaji
Mu adda gari
Ina ina
Ina ina
Saman kaya
Ina
Ina ina
Saman kaya
Ina
Ina ina
Saman kaya
Ina ina
Bana harka daku
I kinda don't f*ck with you
Da ku adda garin
Amma yanzu acin muku
Eh da kana saman kaya amma yanzu kana-
layi a baya
I'm on fire and you know its the truth-
when i say you are going to retire
Kai jimana jimana
It's my time lokaci na ne
Bawani shege bawani shege
I'm inevitable it's impossible tunkusheni
Kainuwa dashen Allah
Ya ubangiji rabamu da sata
Kai kai kai ina magana da kai
Kasan rapping ba haukata ba dai
Kasan rapping ba haukata ba dai
Whoo
Whoo
Naji kana wani magana magana magana-
maganan banza
"Maganan banza"
Naji kana wani magana magana magana-
maganan banza
"Maganan banza"
Mu adda gari
Tambaya kaji
Mu adda gari
Tambaya kaji
Mu adda gari
Ina ina
Ina ina
Saman kaya
Ina
Ina ina
Saman kaya
Ina
Ina ina
Saman kaya
Ina ina
A kwana a tashi yaro ke zama saurayi
I got sicker flows bata laulayi
Kai bamu ji
Amma idan zaka mana nasiha zamuji
Gulma da karya ni bani yi
I ve got the sauce and the juice
Am the truth
You just a lie
Sunyi tunanin zasu iya binne ni
But i came back alive
I dont do what you do i do it better
That is just being polite wallahi
Naji kana wani magana magana magana-
maganan banza
"Maganan banza"
Naji kana wani magana magana magana-
maganan banza
"Maganan banza"
Mu adda gari
Tambaya kaji
Mu adda gari
Tambaya kaji
Mu adda gari
Ina ina
Ina ina
Saman kaya
Ina
Ina ina
Saman kaya
Ina
Ina ina
Saman kaya
Ina ina



Autor(en): Yusuf Ayima



Attention! Feel free to leave feedback.
//}