Lil daddos - Da Hausa Songtexte

Songtexte Da Hausa - Lil daddos




Manajan Kida on the mixed
Yoh
Maza ne (da hausa)
Lil Daddos ba (manajan kida roll it)
Sauti na tin jiya ke tashi
Amma sai yau suka jishi
Ina magana ko ban nishi indai na shigo sai an tashi
Ban fara dan ince na daina ba
Gyaran taku ne ai ban gudu ba
Maza ne gaban ka ba gara ba na gama da kai kira ogan ka ma
Rah
Kana jin hausa
Kina jin hausa
Kuma kuna jin hausa
Nima ina jin hausa
To daga hannu sama (sama)
Sama (sama)
Sama (sama)
Daga hannu sama (sama)
Sama (sama)
Sama (sama)
Da Hausa nake magana
Da Hausa kuke jina
Da Hausa nake fasa taro
Da Hausa nake kashe kwaro
Ina prouding da hausa
Dariya da hausa
A tama da hausa
Kaba rika da hausa
Da Hausa nake magana
Da Hausa kuke jina
Da Hausa nake fasa taro
Da Hausa nake kashe kwaro
Ina prouding da hausa
Dariya da hausa
A tama da hausa
Kaba rika da hausa
Da Hausa (rah)
Suka ce min kule nace masu chass
Da Hausa (toh)
Kukace min kule ince masu chass
Da Hausa nake basu je zaria tambayo ajasu
Basu ba kayan su domin mun dade da bandan su
Suwagun ma mun fisu kuma yanzun an manta sunan su
To abar ma cin musu da ganin su kaman beran kusu (rah)
Fata suke na kasa
Niko na barsu na yin susa (susa)
Nigga karka tashi kasa
Kahon mutuwan ka zaka busa (busa)
Ka kira mani ogan sa koda shine musa mvnsa (mvnsa)
Bauchi akwai masa da naje suka bani na dan lasa
Kuna jina in ina tafiya ku dunga bina
Karku manta min da kofin tea na
Kullo kofan ka bani key na
Wasu yan tsiraru ne suke kina
Kana jin hausa
Kina jin hausa
Kuma kuna jin hausa
Nima ina jin hausa
To daga hannu sama (sama)
Sama (sama)
Sama (sama)
Daga hannu sama (sama)
Sama (sama)
Sama (sama)
Da Hausa nake magana
Da Hausa kuke jina
Da Hausa nake fasa taro
Da Hausa nake kashe kwaro
Ina prouding da hausa
Dariya da hausa
A tama da hausa
Kaba rika da hausa
Na rike Allah (rah)
Kuma na rike gayun bauchi (bauchi)
Dan sun bani makwanci
Kuma basu bari nai kunci (kunci)
Listen carefully ina show gani akan dandali
Duk rappan da na kama ya bani
Nine cuta wanda ba magani (ba magani)
Da sune sukeyifa a tun bamu zo ba
Yanzu ina finsu hakan basu so ba
Zo kayi dani to inba tsoro ba
Kazo a gwada in ban fika salo ba
Ka shirya ka tsere kan ciki ta tsure
Maza ni bature ta kansu na haure
Kaman da wasa wahalan muka jure
In dadin yazo nigga dole in more
Kaman da wasa
Na basu kashi na suka lasa
Su muka tara mu muka kwasa
Garin su ma mune muka tasa
Ga yara manya da matasa
Sun shaida ni na cinye gasa
Dan akuyan nan ku bashi dusa
Inya kici to kuy mashi chusa
Chusa chusa
Daga hannu sama (sama)
Sama (sama)
Sama (sama)
Da Hausa nake magana
Da Hausa kuke jina
Da Hausa nake fasa taro
Da Hausa nake kashe kwaro
Ina prouding da hausa
Dariya da hausa
A tama



Autor(en): Lil Daddos, Lil Dados



Attention! Feel free to leave feedback.