B.O.C Madaki - Madara (feat. Concept Man) Lyrics

Lyrics Madara (feat. Concept Man) - B.O.C Madaki



Sha madara baby
Irin wannan ya fi santi
Sha madara baby
Anan kadai yake ba a samu a kanti
In these streets I'm an ace baby
Oh you wanna have a taste baby
Go ahead ba ki da case baby
You're Part of the reasons why I make change daily
Just gotta make you mine,my faith ain't shaky
Because when I'm with you all I see is grace great lady
Yi da ke sai me yi
Ba zan iya ba ki duka ba but I'ma give you more
Than what they gave Tracy
Santi wane an hada madara da zuma
Ga sa kyan jiki har da hana mura
Ga shi yana gyara murya
Yi da shi na sa shan lagwada ya jima Q
Don zama da yunwa yakan jawo ulcer
Ga madara ga kujera na kawo zauna
Sha baby while I let it flow like I'm your plumber
Sha madara baby
Irin wannan ya fi santi
Sha madara baby
Anan kadai yake ba a samu a kanti
Sha madara baby
Baby freakin' hot har ta kai na shan tea
Sha madara baby
Taka mini in miki manni
Sha madara baby
Irin wannan ya fi santi
Sha madara baby
Anan kadai yake ba a samu a kanti
Sha madara baby
Baby freakin' hot har ta kai na shan tea
Sha madara baby
Taka mini in miki manni
Buga mini sauti
In ja miki baiti
Madara ashe da santi
Sake bani in dan ji
I'm alright
Don na samu abun so
Samu abun so
I'm feeling satisfied
Kamar na fito gun fullo shan kindirmo
Sha madara baby
Ina jin dadi don na sha madara baby
Sha madara baby oh
Sha madara baby
Irin wannan ya fi santi
Sha madara baby
Anan kadai yake ba a samu a kanti
Sha madara baby
Baby freakin' hot har ta kai na shan tea
Sha madara baby
Taka mini in miki manni
Sha madara baby
Irin wannan ya fi santi
Sha madara baby
Anan kadai yake ba a samu a kanti
Sha madara baby
Baby freakin' hot har ta kai na shan tea
Sha madara baby
Taka mini in miki manni



Writer(s): Bulus Luka Madaki


B.O.C Madaki - Madara
Album Madara
date of release
19-09-2022




Attention! Feel free to leave feedback.