ClassiQ - Gargajiya Lyrics

Lyrics Gargajiya - ClassiQ



Gyara murya
Yauwa
Ah hah
Mu je zuwa
(Jama'a maza de mata)
(Sarki ya gaishe ku)
(A takanda lafiya!)
(Gaya musu!)
Inna kuke?
Árewa Inna kuke!?
Bawa agaban gada
Ga kalangu da yan Mata an hada
Ga kuka da ganda a dan gwada
Domin sautin zuwa taike da lagwada
Toh mutuku mutuku mutuku nagida muna so kalangu ta bugu
Mutuku mutuku mutuku rikita musu gomnati mun musu coo
Mutuku mutuku kai mutuku
Nagida muna so kalangu ta bugu
Mutuku mutuku kai mutuku
Rikita musu gomnati mun musu coo
Sabuwar criteria
Flows sun kawo da malaria
Nan daga árewa chan Nigeriya
Opishin gomna har gaban seketariya
Har agaban seketariya
Ka ji dadin duniya
Ki ji dadin duniya
Allah ya sa mu gama lafiya
Toh! Ku ji dadin duniya
Classiq
Haha! Toh duk gayen nan, ba mai burge ni
Number one spot ba mai tuge ni
Ok, toh ai nayi sungani
Steady kadan rapping niké like burgali
Danliti, V-I-P, babban kifi, M-V-P
Ai da mun taka ba tp, yanzu mu chicks daurawa a kán D-P
Ga amariya, ga ango
(Wallahi ango kyaukyauwa, ga ango)
An sha ado mun saka and co
Inna yan adawa ïn sa musu Rambo
Amariya, da ango
(Wallahi ango kyaukyauwa, ga ango)
An sha ado an saka and co
Inna yan adawa ïn sa musu Rambo
Sabuwar criteria (Sarki Sanusi Lamido mun gaishe ka)
Flows sun kawo da malaria
Nan daga árewa chan Nigeriya
Opishin gomna har agaban seketariya
Har agaban seketariya
Ka ji dadin duniya
Ki ji dadin duniya
Allah ya sa mu gama lafiya
Toh! Ku ji dadin duniya
ji dadin duniya
Allah ya ba mu zaman lafiya
Ki ji dadin duniya
Toh ku ji dadin duniya
Yauwa
Haba mallam mardo da sautin mu
Sultanun Sokoto
Dan Kwambo
Lahiru Mangali
Baba Atiku
Abba Atiku
Muhammad Abacha
Ahmed Danini
Inuwa Baba
Moheeb Tafida
Isa Yola
Aminu Dogo
Jamil Tambuwal
Roni Dankambo
Haske Abdul
Tahir Kano
Seyong Dantata
Samad Rabiu
Abu Lolo
Na Ala
Sai godiya



Writer(s): Buba Barnabas, Hamdeeyah, T.u.c.


ClassiQ - Gargajiya
Album Gargajiya
date of release
27-07-2018




Attention! Feel free to leave feedback.