ClassiQ - Ina Sin Ki Lyrics

Lyrics Ina Sin Ki - ClassiQ



Classiq
Arewa mafia
Ina son ki x5
Kai baby ina son ki, nace ina son ki, aha toh baby ina son ki, baby ina son ki kullin ina ya tunanin ki na kasa barchi soboda son ki
No be wash baby na dai na wanki, zo ina kashe miki ayan banki . in chanza rayuwan ki, ina yin ki, in mallake ki.
Other gurls jealous ko a jikin ki toh.
Baby dance for me,
Anytym i call you please answer me
Kwantad da hankalin ki relax on me .you know you got the tax on me,
Am mad over you ina ta hawka. take you shopping anything you want ki dauka.
Love got me higher nakasa sauka
If loving you was a crime nakarya doka
Ina son ki x8
Baby i love the way you make me speechless,
I love and nobody is spaceless
Gata pespes, i saw u in this dress.
Fashionable the way you look in this dress
Nose like aliyah
Face like aliyah
Look sweet like taliyah
Kuma bani gajiya
Toh garin chanza giya
Ga kyau da adou ga yanga irin na rahama sadau
Ina son ki x3




ClassiQ - Ina Sin Ki
Album Ina Sin Ki
date of release
14-02-2017




Attention! Feel free to leave feedback.