ClassiQ feat. Reminisce - Ana Haka Lyrics

Lyrics Ana Haka - Reminisce , ClassiQ



Kai ne before I show
Wallahi ana haka
Fresh from head to my toe
Wallahi ana haka
Ana haka
Ana haka
Ana haka
Saida haka
Ana haka
Ana haka
Ana haka
Saida haka
Yan adawa babu ruwan mu daku
Kai Wallahi ana haka
Ku Raina muku daku
Wallahi ana haka
Ana haka
Ana haka
Ana haka
Saida haka
Ana haka
Ana haka
Ana haka
Saida haka
Haka
Ana haka yes I did it doctor Sama ya paso da sabun waka
Haka
Number tara
A taka waya
Blaker Blaker
Wai naji suna son su gokye suna Nana
But they don't no anrubuta da marker
Ai da Kaci naka
The way I woka
Nabirgesu cewa suke
Classiq Allah ya saka
Kai
Saida haka
Fly hankaka
Hip hop I am shout from sokoto to saminaka
Barsu haka kamatsa
Koh mutaka
Ba turmi ba tabarya
Amma kasan mu na daka
Classiq take it easy
This year we keeping them busy
Wallahi ni nake Karawa hassada efizy
Arewa pasuma yammata suna suma
Correct guy ai logon naki daban da suma
Kai ne before I show
Wallahi ana haka
Fresh from head to my toe
Wallahi ana haka
Ana haka
Ana haka
Ana haka
Saida haka
Ana haka
Ana haka
Ana haka
Saida haka
Yan adawa babu ruwan mu daku
Kai Wallahi ana haka
Kurena muku daku
Wallahi ana haka
Ana haka
Ana haka
Ana haka
Saida haka
Ana haka
Ana haka
Ana haka
Saida haka



Writer(s): Classiq


ClassiQ feat. Reminisce - Ana Haka
Album Ana Haka
date of release
19-05-2017



Attention! Feel free to leave feedback.