Feezy feat. Geeboy - Happy Sallah Lyrics

Lyrics Happy Sallah - Feezy , Geeboy



Kai ku lalla ba min zana gaida mai sona
Gamu bikin sallah 'yan uwanmu hausawa
Gamu bikin sallah 'yan uwanmu hausawa
Abamu Happy Sallah ko mu tada tarzoma
Bana Naman sallah ai shine Happy Sallah
Mutan Kaduna ai ba'a barinmu a baya
Mutan Kaduna ai ba'a barinmu a baya
Yahaya Sir YB wai kana ina (Abuja)
Ina DJ AB kai muke jira (Bai zo ba)
Na gaida Bebeji sannan na gaida Dan Musa
Sule Bamalli, manager ina gaishe ka
Sunan Mr Kebzee ni ba za na manta ba
Naci naman sallah yanzu ga ruwan lemu
Naci ragon sallah yanzu ga ruwan lemu
Sallah tazo dan mu nuna murnan mu
Sallah tazo dan mu nuna murnan mu
Muna da kudin mu baruwan mu da maula
Munzo da kudin mu baruwan mu da maula
Bana yawan sallah zamu yi shi a Kaduna
Bana wannan sallan ba ruwanmu da Corona
Muje ta YBI dan a dauke mu hoto
Barka da sallah 'yan uwanmu hausawa
Barka da sallah 'yan uwanmu hausawa
Kai ku buga min yau bikin na sallah ne
Kai ku buga min yau bikin na sallah ne
Da qanana da manya yau bikin na sallah ne
Da qanana da manya yau bikin na sallah ne



Writer(s): Abdullahi Abdullahi


Feezy feat. Geeboy - Happy Sallah
Album Happy Sallah
date of release
30-07-2020




Attention! Feel free to leave feedback.