Geeboy feat. Feezy - Yar Fara Lyrics

Lyrics Yar Fara - Feezy , Geeboy



Allah bar mana marasu ji Gee!
And Feezy Yeah
Ehhh
From the day da na fara ganin ki
Na san zaiyi wuya in same ki
Amma de nasan kina a raina
In da rai da rabo zan same ki
Baby girl you are amazing
Baby girl you got me frozen
Ba'a yin fishi dake
Muryan ki zaqin rake
(Da kinyi magana)
Everything's gonna be ok
Ba'a yin fishi dake
Muryan ki zaqin rake
(Da kinyi magana)
Everything's gonna be ok
Halayyar ki na yabe ki
Ga kudi muje banki
Yar farar yarinya ta
Kin shige zuciyata
Yar farar yarinya ta
Kin shige zuciyata
Yar farar yarinya ta
Kin shige zuciyata
Me kika mini ne?
(Me kika mishi ne?)
Me kika mini ne?
(Me kika mishi ne?)
Saboda ke na paka
Saboda ke nayi waqa
Baby kin zamto yar uwa ta
Aure shine manufa ta
Kyakyawar yan mata
Kin sato zuciya ta
Kizo mu zauna a Kaduna
Nida ke muna san juna
Kyakyawar yarin ya ta waqa ke nayiwa yar gata
From the first time that I saw you my baby girl
I've been loving you
Yar farar yarinya ta
Kin shige zuciyata
Yar farar yarinya ta
Kin shige zuciyata
Yar farar yarinya ta
Kin shige zuciyata
Me kika mini ne?
(Me kika mishi ne?)
Me kika mini ne?
(Me kika mishi ne?)
Baby taka a hankali
Kada ki tada hankali
Ke kadai ido na yake gani
Ki yarda dani
Dari bisa dari
Baby taka a hankali ehh
Kada ki tada hankali
Ke kadai ido na yake gani
Ki yarda dani
Dari bisa dari
Ko me ya same ki
Kar kice ah ah
Ko me na baki
Kar kice ah ah (Ehh)
Kar kice ah ah (Ehh)
Kar kice ah ah
Yar fara, yar fara
Kin shige zuciya ta



Writer(s): Abdullahi Abdullahi


Geeboy feat. Feezy - Yar Fara
Album Yar Fara
date of release
14-03-2020




Attention! Feel free to leave feedback.