Hamisu Breaker - Sai dake Lyrics

Lyrics Sai dake - Hamisu Breaker



Kasheepu 'nkida
Karki barni sahibi ta
Karki kini Ki fahimta
Sai dake zana huta
Zuciya ta ga ke ne ta lallabo
Ta amince ki mai data er dako
Kinga so naki yay min rikon lago
Wani reshe ya kama ya jijjigo
Kinga ni ban iyawa da so haka
Magani zaki ban dan na warraka
Kinga ya mai dani wani sadaka
Yafi karfina sai yay ta habbaka
Kinga na baki raina da zuciya
Me kike so nayi miki zan iya
Yau dake gobe na shaida tun jiya
Kinga na zam kamar mara lafiya
Zuciyata ta naimun bugun tara
Gashi ni kuma naki na hakkura
Duk nasha wuya bani dadora
Kai bala'i na so nada takura
Wai ina kika je ne masoyiya
Nayi nemanki na kara tambaya
Har wa en su su nai mini dariya
Ni bazan daina sonki ba kin jiya
Duk da ya sani maye ya dan giya
Tallafa dan ki samminni lafiya
Sai dake
Sai dake ne
Sai dake
Sai dake ne
Sai dake
Sai dake ne
Sai dake Nima zan samu lafiya
Sai dake
Sai dake ne
Sai dake
Sai dake ne
Sai dake
Sai dake
Idan kika amsa min so nikuma zan gode miki
Idan kika yarda dani nasan bani ba farmaki
Aminta ki bani kula kema kya janye shamaki
Fada mini kalmar so ni ita zana biya miki
To sai dake budurwata sai dake masoyiya
Sai dake budurwata sai dake masoyiya
Sai dake Sai dake Sai dake ne
Sai dake Sai dake Sai dake ne
Sai dake Sai dake
Sai dake Sai dake Sai dake ne
Sai dake Sai dake Sai dake ne



Writer(s): Hamisu Yusuf


Hamisu Breaker - Sai Dake - Single
Album Sai Dake - Single
date of release
02-05-2021




Attention! Feel free to leave feedback.