Lil daddos - Baki Lyrics

Lyrics Baki - Lil daddos




Manajan Kida on the mixed
Yohh
Maza ne
Lil Daddos
Manajan ganga
Baki abun magana ne
Daman an sanni ni da san rigima ne
Zan iya rap koda naci guba ne
Kashe kida nake ko na tukwane
Jina suke bebe da kurame
Na basu light suka sha fitila ne
Zaki na sukace ta zuma ne
Harbin ma sukace ta zuma ne
Eh
Eh
Inada bar's
Automatic no be jaz
Tafiya na ba rivers
Ga bakina Akwai shi da gas
Eh
Dj Ab Yaro ne a rap
Su 442 muke basu gap
Safaa ta san ina da cash
In-ta shigo sai na barta da wash
Baki (baki)
Baki (baki)
Lallai ina baki (baki)
Baki (baki)
Baki (baki)
Sunyi shiru niko naki (eh)
Baki (baki)
Baki (baki)
Lallai ina baki (baki)
Baki (baki)
Baki (baki)
Sunyi shiru niko nakiii
If you say u don't know me karya ne
A arewa nake ni goga ne
In-ka ja da maza sai ka kone
In-kai rapper ne wannan sako ne
Da bakina nake basu jiki
Na dake da fada kuma Su suka ji
Suna koran mu da yanzu mu suka bi
A da wasa da wasa na cinye gari
Nine maganin su na fattake su
Na shigo ta garin su na addabe su
Daga baya nazo na shige gaban su
Yammatan su ma na mallake su
Bana bari sai takwana da gani na suka suma
Nafi karfin aci a rage a bani sudin gona
Ni kadai nake abuna amma sunata batuna
Kalla kasa sama nigga kuma ka duba jina (Hah)
Baki (baki)
Baki (baki)
Lallai ina baki (baki)
Baki (baki)
Baki (baki)
Sunyi shiru niko naki (eh)
Baki (baki)
Baki (baki)
Lallai ina baki (baki)
Baki (baki)
Baki (baki)
Sunyi shiru niko naki
Bakina sarki a jiki na
Zana ji dadi inda raboda
Kwata zakayi nida Sabuna
Kalla idona kadaina gulma
Aunty na ta kira kawuna
Wai wake nake na canza suna
Magana suke ni ko a jiki na
Wai basu san da baiwa a jini na
Karya ta kare
Bayan daddos ba wani shegen rapper (Hah)
Ina kisa a kida
Zo a gwada
Karka bari ta hada kuma Karka biye wa ziga
Ga sarki a dawa (Hah)
Ni kadai sukace da yawa
Sun ganni ne sun kasa zuwa Dangote ma sai da yasan da Bua
Inada bar's
Automatic no be jaz
Tafiya na ba rivers
Ga bakina Akwai shi da gas
Eh
Dj Ab Yaro ne a rap
Su 442 muke basu gap
Safaa ta san ina da cash
Inta shigo sai na barta da wash
Baki (baki)
Baki (baki)
Lallai ina baki (baki)
Baki (baki)
Baki (baki)
Sunyi shiru niko naki (eh)
Baki (baki)
Baki (baki)
Lallai ina baki (baki)
Baki (baki)
Baki (baki)
Sunyi shiru niko naki (eh)
Manajan kida on the mixed



Writer(s): Lil Daddos


Lil daddos - Aboki with Thy Vibes
Album Aboki with Thy Vibes
date of release
04-08-2023




Attention! Feel free to leave feedback.