Morell - Officer Lyrics

Lyrics Officer - Morell



Mansa
Nagode Chairman
Eh Manah
Inspekta kurege ne
Yau ya masu wayo
Manaja da ya dau saiti
Yace yau ze kashe mashin
Jama′a suka cece shi
A kasa a ka tsinto shi
Officer da ya kamo su
Yace yau ko Kudi ko a raba raini
Shiyasa aka sa sakata
Jaraba
Zaa fara fada, wai kar ku raba
In kunso ku gwada
Zaku gane Jagwal
Politics yana kar kada kai
Da nagan dan sandan ya karbi dan tsaraba
Se ya ja gefe yace dedene
Wai a kaishi Sharadan ya canza dala
Sun makara (se sabon shekara)
Munji shiru, ya ba magana? (bawani sabon fitina)
To gaya ne ba bu miya (an bar zancen su jiya)
Mun gode sun canza kala
Cema direba ya canza giya (Audu Giya)
Sun makara (se sabon shekara)
Munji shiru, ya ba magana? (bawani sabon fitina)
To gaya ne ba bu miya (an bar zancen su jiya)
Mun gode sun canza kala
Cema direba ya canza giya (Audu Giya)
Ki adali Fifa officer
Muke tare dasu kan kazo kusa
'Yace to bimu station ka bayana tinda naga kafini sanin aikina
Dan iska, shiga mota
Haba officer
Why all the verbal attack
Am just a witness, and am tryna show you the facts
So Oga you need to relax
To wai wa yake wa turanci′
Officer yace, "Bamu de mu raba"
In ka bari na kai ka station gun D-P-O
Wallahi yau se ka gane Jagwal
Politics yana kar kada kai
Da nagan dan sandan ya karbi dan tsaraba
Se ya ja gefe yace dedene
Wai a kaishi sharadan ya canza dala
Sun makara (se sabon shekara)
Munji shiru, Ya ba magana? (bawani sabon fitina)
To gaya ne ba bu miya (an bar zancen su jiya)
Mun gode sun canza kala
Cema direba ya canza giya (Audu Giya)
Sun makara (se sabon shekara)
Munji shiru, ya ba magana? (bawani sabon fitina)
To gaya ne ba bu miya (an bar zancen su jiya)
Mun gode sun canza kala
Cema direba ya canza giya (Audu Giya)
Haba de



Writer(s): Musa Shaffa Akilah


Morell - Officer
Album Officer
date of release
02-10-2020




Attention! Feel free to leave feedback.