Lyrics Zurfin Ciki - Nura M. Inuwa
                                                Ga 
                                                mai 
                                                kida, 
                                                sannan 
                                                kuma 
                                                ga 
                                                mai 
                                                wakar 
                                                yazo
 
                                    
                                
                                                Bani 
                                                tanbura 
                                                suji 
                                                sautin 
                                                salon 
                                                kidan 
                                                Hausa
 
                                    
                                
                                                Ga 
                                                mai 
                                                kida, 
                                                sannan 
                                                kuma 
                                                ga 
                                                mai 
                                                wakar 
                                                yazo
 
                                    
                                
                                                Bamu 
                                                tanbura 
                                                suji 
                                                sautin 
                                                salon 
                                                kidan 
                                                Hausa
 
                                    
                                
                                                Ga 
                                                mai 
                                                kida, 
                                                sannan 
                                                kuma 
                                                ga 
                                                mai 
                                                wakar 
                                                yazo
 
                                    
                                
                                                Bani 
                                                tanbura 
                                                suji 
                                                sautin 
                                                salon 
                                                kidan 
                                                Hausa
 
                                    
                                
                                                Da 
                                                fari 
                                                su 
                                                'dan 
                                                saki 
                                                sautin 
                                                kamar 
                                                kidan 
                                                'kwarya
 
                                    
                                
                                                Dan 
                                                Duniya 
                                                rawar 
                                                'yan 
                                                mata 
                                                ce 
                                                rawar 
                                                ku 
                                                kuyi 
                                                baya
 
                                    
                                
                                                Inda 
                                                tubalin 
                                                mu 
                                                ya 
                                                rushe 
                                                mu 
                                                gina 
                                                soyayya
 
                                    
                                
                                                Ko 
                                                shiga 
                                                mu 
                                                birge 
                                                mutane 
                                                mu 
                                                dinga 
                                                in 
                                                gausa
 
                                    
                                
                                                Ga 
                                                mai 
                                                kida, 
                                                sannan 
                                                kuma 
                                                ga 
                                                mai 
                                                wakar 
                                                yazo
 
                                    
                                
                                                Bamu 
                                                tanbura 
                                                suji 
                                                sautin 
                                                salon 
                                                kidan 
                                                Hausa
 
                                    
                                
                                                Eh 
                                                kuzo 
                                                mu 
                                                lallaba 
                                                muyi 
                                                saka 
                                                tupkar 
                                                mu 
                                                tai 
                                                kauri
 
                                    
                                
                                                Ashagalin 
                                                biki 
                                                    a 
                                                buga 
                                                min 
                                                na 
                                                haihuwa 
                                                kauye
 
                                    
                                
                                                Kyan 
                                                adon 
                                                gari 
                                                taga 
                                                naira 
                                                tana 
                                                rawar 
                                                'dari
 
                                    
                                
                                                Kuyi 
                                                rawar 
                                                ku 
                                                wadda 
                                                ta 
                                                kasa 
                                                taka 
                                                zamo 
                                                kasa
 
                                    
                                
                                                Ga 
                                                mai 
                                                kida, 
                                                sannan 
                                                kuma 
                                                ga 
                                                mai 
                                                wakar 
                                                yazo
 
                                    
                                
                                                Bamu 
                                                tanbura 
                                                suji 
                                                sautin 
                                                salon 
                                                kidan 
                                                Hausa
 
                                    
                                
                            Attention! Feel free to leave feedback.