Baauer - YEHOO paroles de chanson

paroles de chanson YEHOO - Baauer




Asslah mu alaikum
Asslah mu alaikum
Asslah mu alaikum
Asslah mu alaikum
Yara kufuto Zinder
Manya kufuto Zinder
Yara kufuto Zinder
Manya kufuto Zinder
Hummmm
Zinder zauran mutunci
Ba mai samu cikin kunci
Hankalin mu kwance muke macci
Bama barin yaro cikin maraici
Ina bukatar fankasu Zanci
Ko kosay da fankey akwai bambanci



Writer(s): Baauer


Baauer - AETHER
Album AETHER
date de sortie
06-05-2020





Attention! N'hésitez pas à laisser des commentaires.