BOC - Born Sinner paroles de chanson

paroles de chanson Born Sinner - BOC




Ya ubangiji mai girma da ikon hallitta
Rayuwa bata taba faruwa sai da sanen ka
Amma da adam chikin isheshshen fahimata sai ya fadi oh yan Adam ba'a mana goninta
Cha cha, sata, zina da shaye shaye
Ibada a chikin maye
Amma ka barmu a raye
Sau da dama bidirin dauniya kan sa ina manta
Chewaa kai ks mana0 jini a hanta





Attention! N'hésitez pas à laisser des commentaires.