ClassiQ - Barka Da Sallah paroles de chanson

paroles de chanson Barka Da Sallah - ClassiQ



Malam sallah ya iso
Giya wa mama da baba
Special day to remember
Siya mana kayan sallah
Malam sallah ya iso
Tuna wa mama da baba
Special day to remember
Zamu chi abinchin sallah
Sallah
Sallah
Za mu chi na man sallah
Sallah
Sallah
Jama'a
Barka da sallah
Barka da sallah
Godiay ga Allah
This year evrything daidai
Wallahi kabar talla
Ko ina murna zalla
Na pita yawon sallah
Yau za'a taka a hankulla
An saka kayan sallah
Ga yan mata sun yi kwaliya
Hadiza kadiza da saiya
Fara'a ko wani kungiya
Murmushi ana dariya
Toh mun fito ah tintin
Spending kowani minti
Popping without pepsi
Ba ruwan mu da shan tea
Malam sallah ya iso
Giya wa mama da baba
Special day to remember
Siya mana kayan sallah
Malam sallah ya iso
Tuna wa mama da baba
Special day to remember
Zamu chi abinchin sallah
Sallah
Sallah
Za mu chi na man sallah
Sallah
Sallah
Jama'a
Barka da sallah
Barka da sallah



Writer(s): Shadrach Ishaya


ClassiQ - Barka Da Sallah
Album Barka Da Sallah
date de sortie
21-06-2017




Attention! N'hésitez pas à laisser des commentaires.