DJ Ab - Atiku-Okowa (Da so Samu ne) paroles de chanson

paroles de chanson Atiku-Okowa (Da so Samu ne) - DJ Ab



Yauwa
Da so samu ne
Atiku ya samu
Wazarin mu dashi da okowa sune namu
In pa an samu
Wai da na samu
Idan na samu, kai ka samu, kowa ya samu
Da so samu ne
Ku dangwala wa atikun dai
Saboda bawani shakka, shugaban kasa shine dai dai
In pa an samu
Hmm. dala ta karye
A cire tsoro a gara tsaro bana dole mu warke
Da so samu ne, ace a rike tuta
Na tsawon minti goma kuma ba wanda zai huta
In pa an samu (eh)
In pa an samu (mene?)
In pa an samu (eh)
Wani. habawa
Eh eh eh eh eh!
(Toh kuzabi Atiku)
Eh eh eh eh eh!
(Da shi da okowa)
Eh eh eh eh eh!
(Dan zaku ga aiki)
Eh eh eh eh eh!
Da so samu ne mu dangwala ma pdp
Ku fito muyi zabe ku fifito ku fito da pvc
Rayuwa for naija is hard, ko baba yasan e no easy
Ga tsada ga layin mai ga yunwa ga ba ko sisi
Rainy days are here amma ga lema
Atiku muke so eh sai lema
Da ni da kai da shi harda ke ma
Ran zabe dangwala ma lema
In pa an samu
Za'a bude boarder
Toh in an bude, ni na huta, kai ka huta
Da so samu ne
Ai mun samu ne
Atiku okowa duk namu ne
Ku duba kaman su ai babu ne
Eh so samu ne
Ai mun ma samu ne
Atiku okowa duk namu ne
Ku duba kaman su Ai babu ne
Eh eh eh eh eh!
(Toh kuzabi Atiku)
Eh eh eh eh eh!
(Da shi da okowa)
Eh eh eh eh eh!
(Dan zaku ga aiki)
Eh eh eh eh eh!



Writer(s): Haruna Abdullahi


DJ Ab - Atiku-Okowa (Da so Samu ne)
Album Atiku-Okowa (Da so Samu ne)
date de sortie
29-01-2023



Attention! N'hésitez pas à laisser des commentaires.