DJ Ab - Kin San Ni paroles de chanson

paroles de chanson Kin San Ni - DJ Ab



DJ Ab ne
Nan da safe can da rana
Jo-jo nice did it
Kin san ni (kin san ni)
Bani san in kira inji busy (busy)
Kin san ni (kin san ni)
Koh Nicky ta ce, "Ta foller"
Zan ce, "No"
Kin san ni (kin san ni)
A irin kidan ga nake san takawa
Kin san ni (kin san ni)
Da sas' safe dumame habawa
Kin san ni (kin san ni)
Zo muyi ho-to-to-to
Na fada po-to-po-to
Somebody call the po-po-po-po
Zo muyi ho-to-to-to
Na fada po-to-po-to
Somebody call the po-po-po-po
This is killin' me oh-no-no-no
Ko baba na ya san ni
Ko mama na ta san ni
Ko yaya na ya san ni
Abokai na ma sun san ni
Ko baba na ya san ni
Ko mama na ta san ni
Ko yaya na ya san ni
Abokai na ma sun san ni
Ban takin' shit
Ban takin' shit
Na gan babyn nan a kan titi
Excuse me just one minti
You getting 50kg like cement'
I no fit pass you CBT
Toh! Taki ta kula ni
Sterring tana juya ni
Tasa ana min dariya ana nuna ni
No be Hausa kuma no be Fulani
Menene sunan ki?
Tace man "Ka duba"
Tana feelin' flies saboda ta saka buba
Up and down haka mukayi ta zuwa
Ina ta zuban flows kamar ruwa
Toh bayan na shawo ta kanta
Sai ta ce, "Wai in rike jikan ta"
Da na matsa gaban ta sai naga hannun ma duk kanta
Bata fita sai da mota (mota)
Mai motan ma ajebutter
Ita tayi chilling da Akon kuma ta san T-Pain
Wai raban ta da mashin tun 2010 (Kai!)
Ban san rainin wayo
Ban san rainin wayo
Sai kace kinyo shayo
Kodai kinyo shayo
Ko baba na ya san ni
Ko mama na ta san ni
Ko yaya na ya san ni
Abokai na ma sun san ni
Ko baba na ya san ni
Ko mama na ta san ni
Ko yaya na ya san ni
Abokai na ma sun san ni
Ban takin' shit
Kin san ni (kin san ni)
Bani san in kira inji busy (busy)
Kin san ni (kin san ni)
Koh Nicky ta ce. "Ta foller"
Zan ce, "No"
Kin san ni (kin san ni)
A irin kidan ga nake san takawa
Kin san ni (kin san ni)
Da sas' safe dumame habawa
Kin san ni (kin san ni)
Zo muyi ho-to-to-to
Na fada po-to-po-to
Somebody call the po-po-po-po
Zo muyi ho-to-to-to
Na fada po-to-po-to
Somebody call the po-po-po-po
This is killin' me oh-no-no-no
Ko baba na ya san ni
Ko mama na ta san ni
Ko yaya na ya san ni
Abokai na ma sun san ni
Ko baba na ya san ni
Ko mama na ta san ni
Ko yaya na ya san ni
Abokai na ma sun san ni
Ban takin' shit
Ban takin' shit



Writer(s): Haruna Abdullahi


DJ Ab - Kin San Ni
Album Kin San Ni
date de sortie
15-08-2019



Attention! N'hésitez pas à laisser des commentaires.