DJ Ab - Siriri (feat. Jigsaw) paroles de chanson

paroles de chanson Siriri (feat. Jigsaw) - DJ Ab



DJ Ab ne
I got Jigsaw on this
Ni siriri ne but na fi wani katon,
Ban siyan abu dai dai sai dai a carton,
Drop I come with bonds kamar john Dalton,
Na gama da planet earth am headed to saturn.
Ka barni yadda ka ganni
In ka zo neman kulu nanne masaka
Horror, chainsaw masaka
Siriri kamar sanda
Na kama musu babes kamar dan sanda.
Karka ganni dan siriri ka barni yadda ka ganni,
Boss sai ka cika takaddu kafin ka ganni,
Indai akwai Mata gidanku dole ma ka
Sanni, untouchable ka barni yadda ganni.
This rappers want to caught, so suke suyi kamar ni,
Exceptional rapper duk Arewa ba kamar ni,
The only rapper in the house wallahi banda kanni.
The girl study rap from a to z, in shorty for a b when she see my d,
Zan sa ma hannu kamar tuwo da miyan
Yauki, dan ba abin da yakai cin tuwo sauki.
Ni bala'i ne,(wanne) guguwa,
Na dauke hankalin yaro babba har tsohuwa,
Siriri haka Allah ya yi ni,
Abinda zanyi sharp sharp wani katon sai ya yini.



Writer(s): Haruna Abdullahi, Mujtaba Abdullahi


DJ Ab - Sallameni
Album Sallameni
date de sortie
20-12-2019



Attention! N'hésitez pas à laisser des commentaires.