Feezy - Balla paroles de chanson

paroles de chanson Balla - Feezy



Don't disturb my peace
Let me be
I don't want anyone with me
I don't mind being lonely
I beg of you, ki barni
Karki balla mini zuciya (bal-bal-bal)
Karki balla mini zuciya
Nasan zaki balla mini zuciya
Karki balla
Karki balla
Ina
Ina
Zamu je? (Ina zamu je?)
Ina
Ina
Zamu je?
Don't blame me, banida laifi
I'm supposed to fall for you normally
'In na fara san ki to na bani
Dan dole ne Karma ya kama ni
Nima player ne
Nasan eh yane
Zuciya na na bushewa day by day
After you leave me
Sai wane?
How dare you love me?
Ke waye? Kizo ki
Balla mini zuciya (bal-bal-bal)
Karki balla mini zuciya
Nasan zaki balla mini zuciya
Karki balla
Karki balla
Ina
Ina
Zamu je? (Ina zamu je?)
Ina
Ina
Zamu je?
Don't disturb my peace
Let me be
I don't want anyone with me
I don't mind being lonely
I beg of you, ki barni
Karki balla mini zuciya (bal-bal-bal)
Karki balla mini zuciya
Nasan zaki balla mini zuciya
Karki balla (karki balla)
Karki balla (munafuka)



Writer(s): Abdulhafiz Abdullahi


Feezy - Balla
Album Balla
date de sortie
18-01-2022

1 Balla




Attention! N'hésitez pas à laisser des commentaires.