Feezy feat. Geeboy & DJ Ab - Happy Sallah paroles de chanson

paroles de chanson Happy Sallah - DJ Ab , Feezy , Geeboy



Kai ku lallaba min zana gaida mai zura
Ga mu bikin sallah yan uwan mu hausawa
Ga mu bikin sallah yan uwan mu hausawa
A bamu happy sallah koh mu tada tarzoma
Bana naman sallah ai shine happy sallah
Mutan Kaduna ai ba a barin mu a baya
Mutan Kaduna ai ba a barin mu a baya
Yahaya sir yb wai kana ina? Abuja
Ina Dj Ab? Kai muke jira (Bai zo ba)
Na gaida Bebeji sannu na gaida (Dan Musa)
Sule Bamali manager ina (gaishe ka)
Sunan Mr Kebzee ai baza na manta ba
Na ci naman sallah yanzu ga ruwan lemu
Na ci ragon sallah yanzu ga ruwan lemu
Sallah tazo dan mu nuna murnar mu
Sallah tazo dan mu nuna murnar mu
Muna da kudin mu ba ruwan mu da (maula)
Munzo da kudin mu ba ruwan mu da (maula)
Bana yawon sallah zamu yi shi a (Kaduna)
Bana wannan sallah ba ruwana da (Corona)
Muje ta Yb ai dan a dauke mu hoto
Barka da sallah yan uwan mu hausawa
Barka da sallah yan uwan mu hausawa
Kai ku buga man yau bikin na sallah ne
Kai ku buga min yau bikin na sallah ne
Da kanana da manya yau bikin na sallah ne
Da kanana da manya yau bikin na sallah ne
Ka sata wuta sa mata mai
In ta rapping ne ba wanda ya kai
Wai-wai-wai-wai
Na mata wayo da wainar kwai
Bannan inci wato dai gani nan
Kwano cike da nama bani nan
Yau na hada gashi ga shi zanyi gashi ci in kasa tashi
In bar maku kasshi
Barka da sallah yan uwan mu hausawa
Barka da sallah yan uwan mu hausawa



Writer(s): Abdulhafiz Abdullahi


Feezy feat. Geeboy & DJ Ab - Happy Sallah
Album Happy Sallah
date de sortie
11-05-2021



Attention! N'hésitez pas à laisser des commentaires.