Hamisu Breaker - Bangajiba paroles de chanson

paroles de chanson Bangajiba - Hamisu Breaker



Ni bangajiba
Prince production
Kasheepu 'en Kida
Bangajiba da kalar wahalar dana sha kisani
Inda wata kidada ni zan jimuri naga soyayya
Ena fada miki ena dada miki so ba karya bane ba
Yanda nake jinki zuciyata bayin kaina bane ba
Yarda ki amsa duk nasan dai ba lallai bane ba
Kiyi hakuri kiji sakona daga ke na rufe
Fidda gwani naga ai nine matsayarki na soyayya
Ni ban gaji ba
Ni ban gaji ba
Kinga cikin duniyar mu dai raayin mu dake muhadashi
Kana mu jurewa so mujure sosai sosai zai zama adashi
Mudai mun gane so zahirin so wane yasan badinin shi
Kinga ena zagayen nemanki jiki ya dade
Ki nazari kan abında nace nasan babu jayayya
Ai kinsan ena sonki
Ga wata er magana in kika je ki gida ki tunata
Bana son rigima amma sonki ya naimini wauta
To kema ki sani zaya fi kyau in mun sasanta
Ni ban gaji ba tunda nace bangajiba kin sani
Inda wata ki dada dada ni nasan zanga soyayya
Dan allah ki kulani idan nagaza ki azani
So ne ya kamani ya daureni yayi mun rauni
Indai kin duba ni zaki rufa kiyo saya ni
Kedai zanwa tunani mai kyauw na kamanni
Tunda nace ke nake so kema cemin kina sona
To babu tsimi ba dabara tunda naganki nake buri
Ki zamto uwar yaya a gareni cikon fari
Ena sonki so na hakika jaddada alqawari
Ba domin halina zaki kulani ba dan allah
Dan allah
Ni ban gajiba tunda nace ban gajiba kin sani
Kiyi hakuri ki gwadamini so karkimun jayayya
Miget mix
Beat amjad records



Writer(s): Hamisu Breaker, Kasheepu Amjad Records


Hamisu Breaker - Bangajiba
Album Bangajiba
date de sortie
23-01-2021




Attention! N'hésitez pas à laisser des commentaires.