Yns - Ameen (feat. DJ Ab, Jigsaw, Zayn Africa, Feezy, Lil Prince, Marshall, GeeBoy & Bestkiddo) paroles de chanson

paroles de chanson Ameen (feat. DJ Ab, Jigsaw, Zayn Africa, Feezy, Lil Prince, Marshall, GeeBoy & Bestkiddo) - Yns



Dj AB
Whoa.
Allah min kan in ankare (ameen)
Matsaloli su war-ware (ameen)
Zunuban mu a kan-kare (ameen)
Kada account ya san-kare (ameen)
Fan base zai kara size (ameen)
Cele har a paradise (ameen)
Ya Allah kasa in na je shopping
Kada a gan ni a kara price (ameen)
Jigsaw
Allah buda muma mu huta (ameen)
Ameen summa-summa (ameen)
Wurudi nayi kan dadduma, (ameen)
Na dan yo sipping ruwa a buta (ameen)
Okay, bari in muku sidda-sidda (ameen)
Kullu yaumin miyetti Allah (ameen)
Li'ilafi quraysh (ameen)
Aniyar kowa ta bishi, jay (ameen)
Work work work work work
Work work (Ku tashi)
Work work work work work
Work work (Ku tashi)
Ayy (ai- ai mungode)
Eh eh eh eh-ehhh
Eh eh eh eh ehhh
Zayn Africa
Allah raba mu da talauci (ameen)
Allah kara mana jin dadin (ameen)
Ya kara bude hanyan kudadan (ameen)
Mu cigaba da gina gidajen (ameen)
Allah sa in zama president (ameen)
Villa ya zama resident (ameen)
Corruption babu (ameen)
Wutan mu a bamu (ameen)
Feezy
I go hamma today-today (ameen)
Nayi kudi na shallake (ameen)
Babes su bini kaman kare (ameen)
Duk makinyan mu su haukace (ameen)
Wani baya so ya ce (ameen)
Dan san sai GLK (ameen)
To Allah sa kar ya fito
Kafan golf dinshi ta wargaje (ameen)
Work work work work work
Work work (Ku tashi)
Work work work work work
Work work (Ku tashi)
Ayy (ai- ai mungode)
Eh eh eh eh-ehhh
Eh eh eh eh ehhh
Lil Prince
Allah sa in zama alhaji (ameen)
Every year na pasa hajji (ameen)
Na dinga ja ma babes aji (ameen)
In zama guru cikin aji (ameen)
Mama ta sa min albarka (ameen)
Cikin haters in barka (ameen)
Engine marsandi ya koka (ameen)
Kampani dan gote kudi in narka (ameen)
Marshall
Allah bamu mu gwan-gwaje (ameen)
Mu kashe kudi mu barar-raje (ameen)
Mu ci mu koshi mu babbaje (ameen)
Duk sati kasan waje (ameen)
Arewa tamu ce (ameen)
Ya Allah ka ban mace (ameen)
Siririya fara yar boko (ameen)
Koda yar kasu ce (ameen)
Work work work work work
Work work (Ku tashi)
Work work work work work
Work work (Ku tashi)
Ayy (ai- ai mungode)
Eh eh eh eh-ehhh
Eh eh eh eh ehhh
Geeboy
Allah ban billion uku (ameen)
Duk in bi in raba muku (ameen)
In aure mata uku (ameen)
Makiyanmu a kurkuku (ameen)
Show zai rikirkice (ameen)
Makiyan mu su birkice (ameen)
Su taka throttle din mota
Su sha ko birki ce (ameen)
Beskiddo
Allah ka bani arziki (ameen)
Nayi kudi na ja jiki (ameen)
Motoci na dari (ameen)
Inyi aure mu sha biki (ameen)
Allah zai karemu (ameen)
Corona zai kyale mu (ameen)
Allah sa kar su sa mu musu
Campaign su ci su share mu (ameen)
Work work work work work
Work work (Ku tashi)
Work work work work work
Work work (Ku tashi)
Ayy (ai- ai mungode)
Eh eh eh eh-ehhh
Eh eh eh eh ehhh



Writer(s): Abdulhafiz Abdullahi, Abdullahi Abdullahi, Abdulmajid Zubair, Abubakar Abdullahi, Haruna Abdullahi, Haruna Lawal, Mu'awuya Auwal, Mujtaba Abdullahi


Yns - Ameen
Album Ameen
date de sortie
16-12-2020




Attention! N'hésitez pas à laisser des commentaires.