AyeeMz - Hausa (Amapiano) текст песни

Текст песни Hausa (Amapiano) - AyeeMz




One ever
However
One ever
However
'Yan mata
Ayeemz
Ka ganta, kalanta bani barinta
Whenever, however I try
Whenever I try
Bani barinta sam-sam
Bani barinta sam-sam
Sam-sam
Sam-sam
Sam-sam
Sam-sam bani barinta
Bani barinta (bani barinta, bani barinta)
Bani barinta
'Yan mata me sunanki?
Ina so fa nasanki
Naga kamar kinada kirki
'Yan mata me sunanki?
Naga kamar kinada kirki
'Yan mata me sunanki?
Naga kinada kirki
Dan Allah ki kulani (kulani)
Kada fa ki shareni (shareni)
Ki kulani
Ni fa, ina son
Ina son na soki
Bana son naji wai
Kina son wani
Ba ni ba
Bana son naji wai
Kina son wani
Ba ni ba
Shiyasa nace, bani barinta
Sam-sam
Sam-sam
Sam-sam
Sam-sam
Sam-sam
Sam-sam bani barinta
Bani barinta
'Yar Mufeeda Sadiya (sadiya)
Kina haukatani fa
Kina haukatani
Kina haukatani
Haukatani
Haukatani
Sam-sam-sam
It's Adam on the mix





Внимание! Не стесняйтесь оставлять отзывы.
//}