AyeeMz - Rikirkitani текст песни

Текст песни Rikirkitani - AyeeMz




(It's Marvelin)
Kina tadan hankali
Kina ratsan min jiki
Kina tadan hankali
Kina ratsa min jiki
Ke kadai nake gani
Ke kadai nake ta ji
Kina tadan hankali
Kina ratsa min jiki
Rikirkita ni (rikirkita ni)
Rikirkita ni (rikirkita ni)
Rikirkita ni (rikirkita ni)
Rikirkita ni (rikirkita ni)
Rikirkita ni (rikirkita ni)
Rikirkita ni (rikirkita ni)
Rikirkita ni (rikirkita ni)
Rikirkita ni (rikirkita ni)
Ikon Allah budurwa da jika
Ai dalili yasa nake son ta
Shi yasa fah na daina fahimta
Zuciya ta na mika gare ta
Mallakina zan baki shi
In ba haka ba yaza nayi?
Zancen rabuwa ai babu shi
Rayuwata babu kaman ke
Shiyasa nake bin ki da zance
Irin alakar yaji da fanke
Kika so ni yaza ayi na mance?
Kina tadan hankali
Kina tada min tsumi
Ke kadai nake gani
Ke kadai nake ta ji
Rikirkita ni (rikirkita ni)
Rikirkita ni (rikirkita ni)
Rikirkita ni (rikirkita ni)
Rikirkita ni (rikirkita ni)
Rikirkita ni (rikirkita ni)
Rikirkita ni (rikirkita ni)
Rikirkita ni (rikirkita ni)
Rikirkita ni (rikirkita ni)
(Masoyiya)
(Masoyiya)
(It's Marvelin)



Авторы: Ayims Yusuf


AyeeMz - Rikirkitani
Альбом Rikirkitani
дата релиза
26-01-2024




Внимание! Не стесняйтесь оставлять отзывы.
//}