Текст песни Rikirkitani (Sped Up) - AyeeMz
(It's
Mervilines)
Kina
tadan
hankali
Kina
ratsan
min
jiki
Kina
tadan
hankali
Kina
ratsa
min
jiki
Ke
kadai
nake
gani
Ke
kadai
nake
ta
ji
Kina
tadan
hankali
Kina
ratsa
min
jiki
Rikirkita
ni
(Rikirkita
ni)
Rikirkita
ni
(Rikirkita
ni)
Rikirkita
ni
(Rikirkita
ni)
Rikirkita
ni
(Rikirkita
ni)
Rikirkita
ni
(Rikirkita
ni)
Rikirkita
ni
(Rikirkita
ni)
Rikirkita
ni
(Rikirkita
ni)
Rikirkita
ni
(Rikirkita
ni)
Ikon
Allah
budurwa
da
jika
Ai
dalili
yasa
nake
son
ta
Shi
yasa
fah
na
daina
fahimta
Zuciya
ta
na
mika
gare
ta
Mallakin
zan
baki
shi
In
ba
haka
ba
yaza
nayi?
Zancen
rabuwa
ai
babu
shi
Rayuwa
ta
ba
wata
bayan
ke
Shiyasa
nake
bin
ki
da
zance
Irin
alakar
waina
da
fanke
Kika
so
ni
yaza
ayi
na
mance?
Kina
tadan
hankali
Kina
tada
min
tsumi
Ke
kadai
nake
gani
Ke
kadai
nake
ta
ji
Rikirkita
ni
(Rikirkita
ni)
Rikirkita
ni
(Rikirkita
ni)
Rikirkita
ni
(Rikirkita
ni)
Rikirkita
ni
(Rikirkita
ni)
Rikirkita
ni
(Rikirkita
ni)
Rikirkita
ni
(Rikirkita
ni)
Rikirkita
ni
(Rikirkita
ni)
Rikirkita
ni
(Rikirkita
ni)
(Masoyiya)
(Masoyiya)
(It's
Mervilines)

Внимание! Не стесняйтесь оставлять отзывы.