DJ Ab - Ke da Ni текст песни

Текст песни Ke da Ni - DJ Ab



Dj ab be
Ance Baki da hanci
Maganganun jiya daban da na yaw
Is it because I'm from the rich and there from the poor
Or they are jelous that I love you to the core
Hmmm no dai bani da case
Suyi ta maganganun su bani da case
It's true, bani da babes,har wasu sun ce ma bani da taste
Da na zabe ki
Sabida ni na san dole nai a zage ki
Amma kar ki bari comai ya dame ki
I will love you kullum a yanda na same ki
Yeah, in just a matter of time
Komai zai wuce everything will be fine
In just a matter of time, komai zai wuce and we gon rise and shine.
Ni da keeee
Ke da ni
There's nothing they can do
Ke ke da ni
Ni da keeee
Ke da ni
Ni da keeee
Ke da ni
Ance kudi kika gani Kika bi ni
Wasu wai bani da ilimin addini
Nasan kuna fadin haka nai dan ta ki ni
So inaso ku bude kunnuwan ku dan ku ji ni
Yeah,baku san ta ba
Baku san menene yasa nake san ta ba
No,baku san ta ba
Be kamata kuna yada karya kan ta ba
Guy stop trying to mess with my intellect
Dakata,abun ya fara zama disrespect
If there's no her there's no me
Wai shin kune zaku zawna da ita ko ni
Honey, darling, sweetie na
All day everyday cutie na
Madara,sugar,green tea na
So babu mai raba ni da habibti na
Ni da keeee
Ke da ni
There's nothing they can do
Ke ke da ni
Ni da keeee
Ke da ni
Ni da keeee
Ke da ni.



Авторы: Haruna Abdullahi


DJ Ab - Ke da Ni
Альбом Ke da Ni
дата релиза
17-10-2019



Внимание! Не стесняйтесь оставлять отзывы.