DJ Ab feat. Zayn Africa & Feezy - Ki Fada (feat. Zayn Africa & Feezy) текст песни

Текст песни Ki Fada (feat. Zayn Africa & Feezy) - DJ Ab , Feezy , Zayn Africa



Your name is Aisha
My heart belongs to yo' soul
You got me thinkin' 'bout shisha
'Cause we're like flavour and coal
If I mean exactly what you mean to me then say it
She said, "It is easier to show it to me than say it"
Now I'm un-impressed, looking perplexed
After all I've done for you
Now all I'm gettin' is vex
I tell you, "I love you then show you"
And fly you in jets
All the bags and tags
And all the cash and the cheques
Baby na nuna miki kauna
Kuma na baki ko me kike so
Girl I wanna hear you ki fada
Inji kince, "Ni ne kike so"
Kin sa abokai na suna dariya (dariya)
Baki taba cewa, "Kina so na ba"
Kin sace zuciya ta (zuciya ta!)
Kin saka ni tunani
In nine kike so kuma kike kauna
Ki fada min in jiki, kinji mai so na
In baki nuna ba
In baki furta ba
Ya zan yi in gane?
In kina so na
In kina so na
In kina so na
In kina so na
Ki fada!
Ki fada!
Ki fada!
Ki fada!
Ki fada!
Ki fada!
In kina so na
Ki fada
(Ki fada)
Ki fada in jiki
I wanna know how you feel about me
Are you shy to say you love me?
Karki damu dan na gane
Nima ban damu ba dan muna tare
Amman zan so, so ki fada
Baby ko ta message, ko ta waya
Baby ki fada a gaban kowa
A gaban kowa
A gaban kowa
In nine kike so kuma kike kauna
Ki fada min in jiki, kinji mai so na
In baki nuna ba
In baki furta ba
Ya zan yi in gane?
In kina so na
In kina so na
In kina so na
In kina so na
Ki fada!
Ki fada!
Ki fada!
Ki fada
Ki fada
Ki fada
In kina so na
Ki fada
(Ki fada)



Авторы: Abdulhafiz Abdullahi, Abdulmajid Zubair, Haruna Abdullahi


DJ Ab feat. Zayn Africa & Feezy - Your Fav
Альбом Your Fav
дата релиза
01-09-2023



Внимание! Не стесняйтесь оставлять отзывы.