Текст песни Be With You - DJ Ab , Feezy
Jaruma,
jaruma
Jaruma
kina
lokaci
a
nan
banga
tamkar
ki
ba
Zahiri
akwai
tabbaci
baza
a
taddo
ki
ba
Jaruma
ina
lokaci,
jaruma
nike
lokaci
baza
a
chanja
ni
ba
Eh,
soyayya
take
sanya
yaro
ya
makance
Watarana
yazo
a
baro
a
kurumce
Duniya
ta
baka
jin
dadi
a
takaice
Wataran
da
zaka
jin
haushi
har
ka
mance
Rai
na
wasaya
naka
yaro
Lokaci
yazo
babu
kawro
Rayuwa
takan
zo
da
sauyi
ko
wani
yanayi
Maza
ka
rungume
kaddara
zaka
guje
wa
laulayi
Jaruma
nice
Kece
a
kan
kaddamin
ki
Jaruma
suna
akan
baki
Duk
msu
ja
zasu
baeki
Su
ko
masoya
su
biki
Kece
nawa
tambari
Dan
ki
fito
ki
ja
ayari
Soyayya
zan
baki
rike
min
Sirri
ne
daga
zuci
a
che
mani
Jaruma
ina
lokaci
Jaruma
nike
lokaci
baza
a
chanja
ni
ba
Jaruma
na
baka
zuciyata
rike
Adana
ta
a
naisa
bana
so
kai
sake
Mallaki
a
gare
ka
ga
tuquici
rike
Duk
mafarki
nai
baka
take
zan
warsake
Damuwa
nadaina
yi
Duniya
da
ni
takeyi
Zuci
kai
tai
ra'ayi
da
soyayya
Ta
adana
ka
a
gefe
baka
jin
kunya
Ke
na
riqe
gwana
ta
ga
zuciya
daya
Dan
ki
ne
ko
babu
ni,
ni
bazan
yi
dariya
ba
Kina
da
kyau
kin
kyaira
mata
aji
da
kwalliya
Wasu
su
kan
kira
da
sunanki
salo
da
zaulaya
Taho
ina
kike
fito
su
gano
ki,
ba
gani
nan
ba
Yi
masu
sairaya
da
tutar
yaqi,
ba
gani
nan
ba
Gani
gaban
ka
Na
amsa
sunanka
Soyayya
ni
ban
da
tamkar
ka
1 Til' I Die
2 Your Love
3 Feelings
4 Go to Him
5 I'm With You Baby
6 Ni Da Ke
7 Got You
8 Breaking Up With You
9 Make You Mine
10 Be With You
11 Broken Heart
12 Karki Damu
Внимание! Не стесняйтесь оставлять отзывы.