Текст песни Happy Sallah - Feezy , Geeboy
Kai
ku
lalla
ba
min
zana
gaida
mai
sona
Gamu
bikin
sallah
'yan
uwanmu
hausawa
Gamu
bikin
sallah
'yan
uwanmu
hausawa
Abamu
Happy
Sallah
ko
mu
tada
tarzoma
Bana
Naman
sallah
ai
shine
Happy
Sallah
Mutan
Kaduna
ai
ba'a
barinmu
a
baya
Mutan
Kaduna
ai
ba'a
barinmu
a
baya
Yahaya
Sir
YB
wai
kana
ina
(Abuja)
Ina
DJ
AB
kai
muke
jira
(Bai
zo
ba)
Na
gaida
Bebeji
sannan
na
gaida
Dan
Musa
Sule
Bamalli,
manager
ina
gaishe
ka
Sunan
Mr
Kebzee
ni
ba
za
na
manta
ba
Naci
naman
sallah
yanzu
ga
ruwan
lemu
Naci
ragon
sallah
yanzu
ga
ruwan
lemu
Sallah
tazo
dan
mu
nuna
murnan
mu
Sallah
tazo
dan
mu
nuna
murnan
mu
Muna
da
kudin
mu
baruwan
mu
da
maula
Munzo
da
kudin
mu
baruwan
mu
da
maula
Bana
yawan
sallah
zamu
yi
shi
a
Kaduna
Bana
wannan
sallan
ba
ruwanmu
da
Corona
Muje
ta
YBI
dan
a
dauke
mu
hoto
Barka
da
sallah
'yan
uwanmu
hausawa
Barka
da
sallah
'yan
uwanmu
hausawa
Kai
ku
buga
min
yau
bikin
na
sallah
ne
Kai
ku
buga
min
yau
bikin
na
sallah
ne
Da
qanana
da
manya
yau
bikin
na
sallah
ne
Da
qanana
da
manya
yau
bikin
na
sallah
ne
Внимание! Не стесняйтесь оставлять отзывы.