Текст песни Ina Nazari - Hamisu Breaker
(Suiter
on
the
beat)
Ina
nazari,
nifa
kamar
so
yayi
mini
illa
Ki
lura
dani,
ko
zan
warke
watakila
Kece
sanadi,
wasu
ke
mini
kallon
gaula
Suke
zunde
na
ni
kuma
ban
iya
ce
masu
kala
Ban
son
ki
tafi,
ni
ban
son
ki
mini
bankwana
Yadan
kadafi,
so
naki
ya
kama
maganai
na
Ya
hanani
sukuni,
kar
ki
bari
a
ji
kuka
na
Ki
yarda
dani,
ki
fura
ni
ki
saya
asirai
na
Komai
kika
ce
ni
bazan
ki
na
amshi
bukatu
ba
Bazan
iya
cutar
dake
inyi
wa
kai
na
ba
Ni
banga
abin
da
zaki
min
bazan
hakure
ba
Ki
so
ni
kawai
na
baki
dama
ban
janye
ba
Yarda
da
masoyi,
yarda
tushen
kauna
Ki
gane
ina
yi,
so
naki
na
damu
na
Bangane
sanyi,
kuma
ni
ban
gane
zafi
Bangane
kai
na,
dafin
so
ke
mini
zafi
Ina
ta
bulayi,
jiki
na
yau
ba
karfi
Abinda
nake
ji,
in
zana
kwatanta
yafi
Ki
tarbe
ni,
kin
ga
inai
miki
so
bisa
gaskiya
Ki
kalle
ni,
kin
ga
wasika
ce
budaddiya
Ki
sabe
ni
zaki
ji
tsantsar
sirrrin
zuciya
Kika
karbe
ni
ko
toh
kauna
ta
zauna
lafiya
Kiyi
mini
rumfa
na
fake
a
gari
nasu
kauna
Duk
yanda
kike
so
na
tsaya
ko
kuma
na
tsugunna
Ki
daina
tunanin
nima
zan
yaudari
kai
na
Bazan
saba
miki
ba,
in
kin
zama
mai
daki
na
Kawai
muyi
soyayya
Kuma
kar
muyi
jayayya
Akai
naki
na
shirya
Kuma
bana
ja
baya
Ina
da
farar
aniya
Farar
aniya
laya
Kinai
mini
alkunya
Irin
na
masoya
(Suiter
mix)
Внимание! Не стесняйтесь оставлять отзывы.