Hussaini M Pizzah - Gangare текст песни

Текст песни Gangare - Hussaini M Pizzah




Beat primer record
Wani abu nayi mini yawo
Kace baka son zuwa kiwo
Taho nan mu tushe gangare
Tugun masu kinka na tare
Mata bayku son kadangare
Sai mudai yaraye iye
Rike kasa kinci gasa
Gani a kusa, muyi wasa
So bamai ganin kalar sa
(Beat primer record)
Tsofi har zuwa matasa
An gina shi ya tsaya
Ni kike ki kula ni
Ni, ni bani raina dan hakki
Yazo ma da farmaki
Sai an taru gun nadin sarki
Jallah ilahu shi yake mana
Dama hauni mun rike juna
Tafi rawa ki tsaya chas
Mai kaza yake gudun asas
Jere gasu sun yare yar
Ci cin gam da ka iya
Na matsu in kaiki gidana
Kar a dade ni a gani na
Ina matsaya ta zagaya
Abin dadi zani in siya
Abar sona yafi gimbiya
Na zauce da ganin masoyiya
Na tura a gida a tambaya
Raba ni dakai za'a sha wuya
Domin kayi dashe a zuciya
Kalar kamu yafi kogiya
Dare da rana safiya kece
Yi dasu a'a du kwantance ce
Tamar jijiya take dai ce
Kazama tubali na
Mai kinki bai gaba na
Haskenka yafi rana
Daban-daban kalar ki da gani
Anan wajen mukan yada wani
Wanzam yakan yi jarfa ta jini
Ni sani na
Yau ko yar fura na motsa
Dakashi yana a hantsa
Surfe ya girmi datsa
Yanzu sanyi ne ya motsa
Toh tsaya ya maganan nan ne?
Kai bujimi cikin mutane ne
Yanzu kin sakani yin chara
Du makiyin mu dole zai kaura
Ayaraye raliyale
Ayaraye raliyale
Masoyina nayi lale
Masoyiya nayi lale
So ba'a yi da kyale
Ni kanki nai shirin ta kwana
Kadai muje zuwa gwarzo na
Wata fara na hango kala
Tayi wankan atamfa haula
Take tace dani kai wala
Toh ai nice
Naga ka zauce
Ke ki mini bandabawi




Hussaini M Pizzah - Gangare - Single
Альбом Gangare - Single
дата релиза
11-03-2024




Внимание! Не стесняйтесь оставлять отзывы.