Namenj - Colabo paroles de chanson

paroles de chanson Colabo - Namenj



Don Ada
Yarinya zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Muyi aure
Yarinya zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Muyi aure
Tunda kina so nima ina so
Aure shine ribar so
Zo muyi colabo
Muyi aure
Na ce, "Tunda kina so nima ina so"
Aure shine ribar so
Zo muyi colabo
Muyi aure
Maganaisu da dadi
Kaunar ki tafi dadi
Wayyo ni kayan dadi
Muryar ki na da dadi
Kin sa ina ta santi
Ina ta kallon titi
Ko zaki biyu ta titi
Dan na kalli fuskar ki
Yarinya zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Muyi aure
Yarinya zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Muyi aure
Tunda kina so nima ina so
Aure shine ribar so
Zo muyi colabo
Muyi aure
Na ce, "Tunda kina so nima ina so"
Aure shine ribar so
Zo muyi colabo
Muyi aure
Auren ki nazo nayi
Dan kina da hankali
Tabbas komai yaji
Ga ibada ladabi
Ni dai a gani na ni
Sanki shi ne magani
Toh ni ya za nayi?
In babu ke ai babu ni
Yarinya zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Muyi aure
Yarinya zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Muyi aure
Tunda kina so nima ina so
Aure shine ribar so
Zo muyi colabo
Muyi aure
Na ce, "Tunda kina so nima ina so"
Aure shine ribar so
Zo muyi colabo
Muyi aure
Ko za ayi min duka
Wallahi bani kuka
Akan kaunar ki bani shakka
Baby na yar albarka
Baby, baby, baby na saurari zancen قلبي na
Sunan da kike kirana ai yafi na kowa dadi
Yarinya zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Muyi aure
Yarinya zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Muyi aure
Tunda kina so nima ina so
Aure shine ribar so
Zo muyi colabo
Muyi aure
Na ce, "Tunda kina so nima ina so"
Aure shine ribar so
Zo muyi colabo
Muyi aure



Writer(s): Ali Namanjo, Don Adah


Namenj - The North Star
Album The North Star
date de sortie
10-11-2021




Attention! N'hésitez pas à laisser des commentaires.