Namenj - Kala Kala paroles de chanson

paroles de chanson Kala Kala - Namenj



Idan kika bari Na Aure ki
Zaki sha mamaki
Zan dinga faranta miki
Bazana so ki yi kuka ba
Idan kika bari Na Aure ki
Zaki sha mamaki
Zan dinga faranta miki
Bazana so kiyi kuka ba
Kauna kala kala
Kulawa kala kala
Soyayya kala kala
Zan dinga Baki yanmata
Kauna kala kala
Kulawa kala kala
Soyayya kala kala
Zan dinga Baki yanmata
Ki bani Koko da Qosai
Dan san shi Nake sosai
Nasan kina da tausaai
Tuwo sai da touché
Ina sanki yau da Gobe
Kin shiga rai ko ba zabe
Komatutape
Jomapel Namenj
Idan kika bari Na Aure ki
Zaki sha mamaki
Zan dinga faranta miki
Bazana so ki yi kuka ba
Idan kika bari Na Aure ki
Zaki sha mamaki
Zan dinga faranta miki
Bazana so kiyi kuka ba
Kauna kala kala
Kulawa kala kala
Soyayya kala kala
Zan dinga Baki yanmata
Kauna kala kala
Kulawa kala kala
Soyayya kala kala
Zan dinga Baki yanmata
Baza Na so kiyi kuka ba
Yar gatan Raina
Ki shinfida mana tabarma
Muyi tadin alfarma
Ba zaki so nayi kuka ba
Yar gata Guna
Mu ba ruwanmu da yan gulma
Muyi taku Na girma
Idan kika bari Na Aure ki
Zaki sha mamaki
Zan dinga faranta miki
Bazana so ki yi kuka ba
Idan kika bari Na Aure ki
Zaki sha mamaki
Zan dinga faranta miki
Bazana so kiyi kuka ba
Kauna kala kala
Kulawa kala kala
Soyayya kala kala
Zan dinga Baki yanmata
Kauna kala kala
Kulawa kala kala
Soyayya kala kala
Zan dinga Baki yanmata
Kauna kala kala
Soyayya kala kala
Kulawa kala kala
Zan dinga Baki yanmata
Kauna kala kala
Bege kala kala
Soyayya Kala kala
Zan dinga Baki yanmata
Bazan tapa saaki kuka ba, kuka ba
Bazan tapa saaki kuka ba, kuka ba
Bazan tapa saaki kuka ba, kuka ba
Bazan tapa saaki kuka ba, kuka ba



Writer(s): Ali Namanjo, Don Adah


Namenj - The North Star
Album The North Star
date de sortie
10-11-2021




Attention! N'hésitez pas à laisser des commentaires.