Lil daddos - Aha Songtexte

Songtexte Aha - Lil daddos




Maza ne
(A bar maganar nan)
Toh a bani magani na
Na fara ji na ina ta kyarma
Ina magana ne kamar da kurma
A dame ni kuma na canza suna
Bane dole mu kara shiri
Shuka muka tara iri
Muka fara bamu bari
Ni da gayu na muka kona gari
Zuru bata cin zuru
A wajen magana ba batun shiru
Buru da buru sai dai a daku
Kar a rabu sai dai a bugu
Mu dai kida muka tasa (aha)
Yi rawa kuma sosa (aha)
A saka mana gasa (aha)
Yan kudin mu, mu kwasa (aha)
Mata su na yanga (aha)
Toh ki zo mu gwada aga (aha)
Koh kin iya wasa (aha)
Ni na iya wasa (aha)
Yi rawa dan motsa (aha)
Bakin ki da tsatsa (aha)
Kuma na iya lasa (aha)
Na iya lasa (aha)
Ina sama ta na kasa tun daga dare har washe gari
Kuma anyi dani
Tun babu fari da baki
Zo ki gani
Ki kalla mirror ni zaki gani
Mun saba fada kuma sai an ji
Mu ka jasu ga kuma sai an bi
Munga jiya munga yau
Karshen mu dai Allah sa tayi kyau
Ni da Dus, CMG Boss
Ka, ka, ka, ka barin wuta nake
Sun so na fadi gani na dake
Allah na rike
Bana sai mun tashi kara'i
Za a jimu koda da bala'i
Koda suna bugu muna fadi
Haka zamu daure fah mu tashi
Wanda bai sanni ba dole ya sanni
Ko ka zage ni koma ka yabe ni
Boye babyn karma dai ta gan ni
Ana batun kudi toh a kira ni
Mu dai kida muka tasa (aha)
Yi rawa kuma sosa (aha)
A saka mana gasa (aha)
Yan kudin mu, mu kwasa (aha)
Mata su na yanga (aha)
Toh ki zo mu gwada aga (aha)
Koh kin iya wasa (aha)
Ni na iya wasa (aha)
Yi rawa dan motsa (aha)
Bakin ki da tsatsa (aha)
Kuma na iya lasa (aha)
Na iya lasa (aha)
A bar maganar nan mai yi ba ya cika baki
Sai dai cika aiki
Mu a barmu da 'ya'yen banki
A arewa a can nake
Kuma sautin daban take
Ga bera ga muscule
Kan su leko ni na kule
Kuce chas ni ince kule
Maza ni gani na dake
Suleja daga can nake
Can nake
Mu dai kida muka tasa
Yi rawa kuma sosa
A saka mana gasa
Yan kudin mu, mu kwasa
Mata su na yanga
Toh ki zo mu gwada aga
Koh kin iya wasa
Ni na iya wasa
Yi rawa dan motsa
Bakin ki da tsatsa




Lil daddos - Aboki with Thy Vibes
Album Aboki with Thy Vibes
Veröffentlichungsdatum
04-08-2023




Attention! Feel free to leave feedback.