Lil daddos - Burina Inyi Kudi Songtexte

Songtexte Burina Inyi Kudi - Lil daddos




Manajan kida on the mixed
Maza ne (maza ne)
Lil Daddos (Lil daddos) C.r.a.z.e
Buri burina burina burina (buurinaa inyi kuudii)
Burina burina burina burina (buurinaa inyi kuudii)
Burina shine inyi kudi in-sai Bugatti
Every show idan nazo fa I go shut the party
Sai an sanni a ko ina kauyika da city
In-dai na kama kida aradu babu pity
Wasu fatan su kawai in-tashi babu sisi
In-dai ga Ronaldo cewa gayu babu Messi
I can't never out of gas nine NNPC
I broke kudi maganin emergency
In-babba yana yi kar yaro ya dakatar dashi
In-dai kai min rashin kunya sai in-baka rankwashi
Yanda nake wasa kida suka ce ni makashi
Kida koda wuta ne ku bani, nifa zana ci
Tunda mune muka san hanya ai dole ma subi mu
Malamin kune gaban ku dalibai dole kuji mu
Kudi za muyi shi in-allah ya tsaga da raban mu
Akan burin da nake da, zanyi komai dan in-samu
Inna samu kudi, yan uwa na zasu fara gani
In-dai Akwai kudi, kasa-kasa za'a san dani
Zan kalla kudu da arewa in-nuna cewa nine ni
In-talauci ciwo ne, kudi shine magani
Burina
Burina
Kudi! kudi!! kudi!!!
Burina
Burina
Kudi! kudi!! kudi!!!
Buri burina burina burina (burinaa inyi kudii)
Burina burina burina burina (buuriinaa inyi kudii)
Inna samu kudi, yan uwa na zasu fara gani (Zasu fara ganii)
In-dai Akwai kudi, kasa-kasa za'a san dani (Zaku san danii)
Zan kalla kudu da arewa in-nuna cewa nine ni (Ai nine daii)
In-talauci ciwo ne, kudi shine magani (Toh)
In-dai kunga ina fada batu na akan kudi ne
Kullun idon su a kaina, na zamo adon gari ne
Mama na tasha fada min, yaro kai fa jarumi ne
Allah tirr inyi abunda za'a cemin Allah tsine
Allah ka bamu duniya, lahira ma sai ka bamu
Yadda duniya ta sammu, lahira ma kar a barmu
Bamu taba tsalla kewa duk abun dake rabon mu
Muna bauta, muna sallah san Annabi zai ce ce mu
Inna samu kudi, yan uwa na zasu fara gani (Zasu fara ganii)
In-dai Akwai kudi, kasa-kasa za'a san dani (Zaku san danii)
Zan kalla kudu da arewa in-nuna cewa nine ni (Ai nine daii)
In-talauci ciwo ne, kudi shine maganii
Burina
Burina
Kudi! kudi!! kudi!!!
Burina
Burina
Kudi! kudi!! kudi!!!
Buri burina burina burina (burinaa inyi kudii)
Burina burina burina burina (buuriinaa inyi kudii) C.r.a.z.e
Manajan kida on the mixed




Lil daddos - Aboki with Thy Vibes
Album Aboki with Thy Vibes
Veröffentlichungsdatum
04-08-2023




Attention! Feel free to leave feedback.