Nura M. Inuwa - Zurfin Ciki Songtexte

Songtexte Zurfin Ciki - Nura M. Inuwa

Ga mai kida, sannan kuma ga mai wakar yazo
Bani tanbura suji sautin salon kidan Hausa

Bamu tanbura suji sautin salon kidan Hausa

Da fari su 'dan saki sautin kamar kidan 'kwarya
Dan Duniya rawar 'yan mata ce rawar ku kuyi baya
Inda tubalin mu ya rushe mu gina soyayya
Ko shiga mu birge mutane mu dinga in gausa
Ga mai kida, sannan kuma ga mai wakar yazo
Bamu tanbura suji sautin salon kidan Hausa
Eh kuzo mu lallaba muyi saka tupkar mu tai kauri
Ashagalin biki a buga min na haihuwa kauye
Kyan adon gari taga naira tana rawar 'dari
Kuyi rawar ku wadda ta kasa taka zamo kasa
Ga mai kida, sannan kuma ga mai wakar yazo
Bamu tanbura suji sautin salon kidan Hausa

Attention! Feel free to leave feedback.