DJ Ab - Ina Da Lyrics

Lyrics Ina Da - DJ Ab



Ina da mai takawa
Ina da mai rokewa
Ina da mai makalewa
Ina da Ina da
Ina da eh mai karara
Ina da mai galala
Ina da mai wahala
Ina da Ina da Ina da e-eh
Ina dashi gashi
(Wayo)
Ina dashi gashi
Ina dashi gashi
Ina da Ina da Inda e-eh
Ina dashi gashi
(Gashi)
Ina dashi gashi
(Toh)
Ina dashi gashi
Ina da Ina da Ina da e-eh
Ina da Mai takawa
(Taka)
Ina da mai rokewa
(Roke)
Ina da mai makalewa
Ina da Ina da Ina da e-eh
Ina da mai karara
Ina da mai galala
Ina da mai wahala
Ina da Ina da Ina da e-eh
Toh Ina ta harkoki
Baba ina ta zabgogi
Eh gani aban kofi
No be lie am champion i deserve trophy
Toh fire fire
Ina ta saseke fire
Ina ta sa musu fire
Domin Ina da Ina da e-eh
Ina da mai takawa
Ina da mai rokewa
Ina da mai makalewa
Ina da Ina da Ina da e-eh
Ina da mai karara
Ina da mai galala
Ina da mai wahala
Ina da Ina da Ina da e-eh
Ina dashi gashi
(Wayo)
Ina dashi gashi
Ina da Ina da Ina da e-eh
Ina dashi gashi
(Gashi)
Ina dashi gashi
(Toh)
Ina dashi gashi
Ina da Ina da Ina da e-eh



Writer(s): Haruna Abdullahi, Blank Brainz


DJ Ab - SUPA
Album SUPA
date of release
01-11-2021



Attention! Feel free to leave feedback.