DJ Ab - Serious Lyrics

Lyrics Serious - DJ Ab



Ab music studio
Ru, rub master
Chiza dani na, ohh wo
Ya tarai hani na, ahh ah
Wanda nake so
Nake jin sa cikin raina
Na baka guri zauna, oyoyo
Saurari kalamai na, masu fitowa daga allo
Allon zuci na
Ka dade kana burge ni
Shiyasa ka kama ni
Gashi na kamu kullum batun ka a baki na
Chiza dani na
Ohh, chiza dani na
Kai ka gyara ni
Kai ka saita ni
Kai ka chanja ni
Chiza dani na
Kai ka nuna ni
Aka gane ni
Har ake ji babu ya ni
Chiza dani na
Na gode, na gode
Na gode, na gode
Na gode, na gode maka chiza dani na
Chiza dani
Chiza dani
Na rayu da soyayyarka ne a cikin raina
Ina jin dadin fadin hakan tundaga baki na
Komai zan maka neh, na maka ne da son rai na
Har soyayyar ka ma ina yinta neh da karfi na
Shiyasa nake jin ka ne kamar raina na
Ko ciwo kake ina ji a cikin jikina
How mix baby



Writer(s): Haruna Abdullahi, King Adeboye


DJ Ab - SUPA
Album SUPA
date of release
01-11-2021



Attention! Feel free to leave feedback.