Lyrics Sa Ido - DJ Ab
Ni
fa
bana
wani
son
jin
labari
Dj
buga
mana
sautin
labani
Na
durkusa
sun
kasa
taka
ni
Basa
iya
wani
abu
sai
sun
dafa
ni
Oshey
Yaushe
aka
kawo
tuwo
da
miyan
taushe
Bismillah,
abincin
bahaushe
Ga
abinci
amma
ni
suke
so
su
wa-wushe
Yada
sa
ido
haka,
mene
na
maka
Son
sanin
me
na
ci
da
mene
na
saka
Ko
na
kasa,
nayi
nasara
Wani
b***
ma
sai
na
je
makka
Ba
abinda
zaku
iya,
sai
sa
ido
Ni
dai
living
nake
la
vida
lo
Ku
cigaba
to
da
saka
min
ido
Kash,
abin
yayı
yawa
(Yayi
yawa)
Zasu
tayi,
su-tayi,
su-tayi,
su
gaji
Maganganu
(Yayi
yawa)
Haka
zasu
tayi,
su-tayi,
su-tayi,
su
gaji
Wai
yane
(Wai
yane)
An
sa
min
ido
(Ido,
ido,
ido)
Wai
yane
(Wai
yane)
Kun
sa
min
ido
(Ido,
ido,
ido)
Wani
dan
banzan
manajan
hotel
Ya
kai
kara
na
wajen
police
Kadstlea
sun
kama
ni
Basu
gane
ni
ba
sai
da
muka
je
office
Office-
office,
I
be
pro
I
no
be
novice
Got
too
much
money
in
my
bank
account
Hundred
k
ta
fita,
i
nogo
notice
(um-um)
Wasu
sun
damen
da
tambaya
(wai
me?)
Yaushe
zan
yi
aure
(tab)
Wasu
suna
son
su
san
da
wa
nake
soyayya
Mtsw,
ware
Ba
abinda
zaku
iya,
sai
sa
ido
Ni
dai
living
nake
la
vida
lo
Ku
cigaba
to
da
saka
min
ido
Kash,
abin
yayı
yawa
(Yayi
yawa)
Zasu
tayi,
su-tayi,
su-tayi,
su
gaji
Maganganu
(Yayi
yawa)
Haka
zasu
tayi,
su-tayi,
su-tayi,
su
gaji
Wai
ya
ne
(Wai
yane)
An
sa
min
ido
(Ido,
ido,
ido)
Wai
yane
(Wai
yaya
ne)
Kun
sa
min
ido
(Ido,
ido,
ido)
Yane
An
sa
min
ido
Yane
Abin
ya
zo
ya
zama
rainin
wayo
Attention! Feel free to leave feedback.