Feezy feat. DJ Ab - Be With You Lyrics

Lyrics Be With You - DJ Ab , Feezy



Jaruma, jaruma
Jaruma kina lokaci a nan banga tamkar ki ba
Zahiri akwai tabbaci baza a taddo ki ba
Jaruma ina lokaci, jaruma nike lokaci baza a chanja ni ba
Eh, soyayya take sanya yaro ya makance
Watarana yazo a baro a kurumce
Duniya ta baka jin dadi a takaice
Wataran da zaka jin haushi har ka mance
Rai na wasaya naka yaro
Lokaci yazo babu kawro
Rayuwa takan zo da sauyi ko wani yanayi
Maza ka rungume kaddara zaka guje wa laulayi
Jaruma nice
Kece a kan kaddamin ki
Jaruma suna akan baki
Duk msu ja zasu baeki
Su ko masoya su biki
Kece nawa tambari
Dan ki fito ki ja ayari
Soyayya zan baki rike min
Sirri ne daga zuci a che mani
Jaruma ina lokaci
Jaruma nike lokaci baza a chanja ni ba
Jaruma na baka zuciyata rike
Adana ta a naisa bana so kai sake
Mallaki a gare ka ga tuquici rike
Duk mafarki nai baka take zan warsake
Damuwa nadaina yi
Duniya da ni takeyi
Zuci kai tai ra'ayi da soyayya
Ta adana ka a gefe baka jin kunya
Ke na riqe gwana ta ga zuciya daya
Dan ki ne ko babu ni, ni bazan yi dariya ba
Kina da kyau kin kyaira mata aji da kwalliya
Wasu su kan kira da sunanki salo da zaulaya
Taho ina kike fito su gano ki, ba gani nan ba
Yi masu sairaya da tutar yaqi, ba gani nan ba
Gani gaban ka
Na amsa sunanka
Soyayya ni ban da tamkar ka



Writer(s): Abdulhafiz Abdullahi, Haruna Abdullahi


Feezy feat. DJ Ab - Feelings
Album Feelings
date of release
25-11-2016




Attention! Feel free to leave feedback.