Jeremiah Gyang - Ban Da Kai Lyrics

Lyrics Ban Da Kai - Jeremiah Gyang



In ban da kai ya Yesu
Toh ai komai ya ba ce
Komai ta lala ce
In ban da hanyoyin Ka
In ban da gurbi ka
In ban da instructions din Ka
Komai ta ba ce
In ban da kai ya Yesu
Ai ban da rai sam sam
In ban da hanyar Allah
Ba wurin da zan bi
In ban da kai ya Yesu
Ai ban da rai sam sam
Na bi hanyar zuciya ta
Sai ta kul le ni
In ban da kai ya Yesu
Ai ban da rai sam sam
In ban da kai ai na kopsa
In ban da kai gaskiya
In ban da kai ya Yesu
Ai ban da rai sam sam
In ban da kai gaskiya
Zan sha wahala
In ban da kai ya Yesu
Ai ban da rai sam sam
In ban da kai ya Yesu
Ai ban da rai sam sam
Ah ah ah toh
Sai ku ta pa, mu ta ka
Sai ku ta ka, sai mu ta pa.
Don Yesu mu na da rai
A nan dukan mu
Sa bo da ha ka
Za mu ma sa yabo
Da zuciya daya tap
Yabo, yabo yabo yabo
Yabo
In ban da kai ya Yesu
Ai ban da rai...
In ban da kai...
In ban da hanyar ka Allah
Ba wurin da zan bi
In ban da kai ya Yesu
Ai ban da rai sam sam
Na bi hanyar zuciya ta
Sai ta kul le ni
In ban da kai ya Yesu
Ai ban da rai sam sam
In ban da kai ai na kopsa
In ban da kai gaskiya
In ban da kai ya Yesu
Ai ban da rai sam sam
In ban da kai gaskiya
Zan sha wahala
In ban da kai ya Yesu
Ai ban da rai sam sam
In ban da kai ya Yesu
Ai ban da rai sam sam...



Writer(s): Jeremiah Gyang


Jeremiah Gyang - Na Ba Ka!
Album Na Ba Ka!
date of release
30-06-2006




Attention! Feel free to leave feedback.