Lyrics Dan Gata (Live) - Jeremiah Gyang
Suna
na
dangata
ne...
Akwai
wani
gida
mai
nisa
wanda
Uba
na
ya
gina
(echo)
Dana
kalmasa
aiki
na
toh
ni
zan
koma
gidan
babana...
Randa
kalmasa
aiki
na
toh
ni
zan
koma
gidan
babana...
Akwai
wani
gida...
Suna
na
dangatane
Dana
kalmasa
Suna
na
dangata
ne
2X
Ai-Yeahhhh
Ai
yau
na
gane
Wai
ni
dangata
ne
Sarkin
aljanna
ai
shi
babana
ne
Ai-Yeahhhh
Ai
yau
na
gane
Wai
ni
dangata
ne
Sarkin
aljanna
ai
shi
babana
ne
Zan
je
London,
suka
hana
ni
ma
fa
da
visa
Wai
ubana
bashi
da
naira
Talauchi
ba
ni
da
sisi
I
went
to
my
neighbour,
Amitabh
Bachchan
na
action
Kallon
film
din
kwadayi
ne
Wai
na
zo
don
sun
dafa
masa
Ai
da
gidan
ubana
ne
da
wa
ya
isa
ya
kulle
kofa
lallai
Akwai
wani
gida
mai
nisa
wanda
ubana
ya
gina
Randa
da
na
kalmasa
aiki
na
toh
ni
zan
koma
gidan
babana
2X
Akwai
dadi
gidan
babana
(Gidan
Abba
gidan
babana)
Akwai
Salama
gidan
babana
(Gidan
Abba
gidan
babana)
Akwai
haske
gidan
babana
(Gidan
Abba
gidan
babana)
Akwai
hutu
gidan
babana
(Gidan
Abba
gidan
babana)
Sun
kulle
kofa
wai
talauci
ya
cije
ni
Ba
mu
da
bidiyo
sai
black
and
white
telebijin
Mun
je
kallon
Rambo,
wai
mu
kalla
can
daga
windo
Makaranta′n
ma
muna
nema
suka
hana
wai
state
of
origin
Toh
da
nan
gidan
ubanane
mai
gori
sai
ya
bani
hanya
gaskiya
Akwai
wani
gida
mai
nisa
wanda
ubana
ya
gina
Kuma
na
idar
da
aiki
na
ai
ni
zan
koma
gidan
babana
Randa
na
kalmasa
aiki
na
toh
ni
zan
koma
gidan
babana
Huuuuhoooh
Akwai
dadi
gidan
babana
(Gidan
Abba
gidan
babana)
Akwai
salama
gidan
babana
(Gidan
Abba
gidan
babana)
Akwai
haske
gidan
babana
(Gidan
Abba
gidan
babana)
(Yeah...)
Akwai
hutu
gidan
babana
(Gidan
Abba
gidan
babana)
Dr.
Smith
Yeah
Ok
Bawani
wai-wai;
Gamu
a
nan
kuma
dai-dai
Before
I
had
one-square
meal
I
had
to
Go
through
what
they
call
raba
dai-dai
Huhhhh
Krismas
da
awapa
Wandon
ma
satan
yadi
Huhhhh
Suka
kira
mu
banza
Wai
darey
da
rana
gwaza
Ne
muke
ci
And
now
we
going
internationally
We
started
from
the
bottom
now
we
heading
to
the
top
Now
they
call
us
the
greatest
Yes,
that's
what
I
mean
Ooook
Yanzu
mune
yan
gata
Arziki
kamar
Dantata
Kawo
molo
da
algaita
Rangada
kamar
Mamman
Shata
Yeahhhhhh
Ai
yau
ni
na
gane,
wai
ni
dan
gata
ne
Sarkin
Aljanna
ai
shi
baba
na
ne
Ai
yau
ni
na
gane,
wai
ni
dan
gata
ne
Sarkin
Aljanna
ai
shi
baba
na
ne
Suna
na
dangata
ne
4X
1 Ban Da Kai (Live)
2 Intro (Live)
3 Kaunar Ahayah (Live)
4 Source of My Inspiration (Live)
5 Makiyayi Na (Live)
6 In Love with You (Live)
7 Ke Ce Kedai (Live)
8 Ladi's Song (Live)
9 Face Towel Break (Live)
10 Waiyo Ahayah Nawa (Live)
11 Pa Horns (Live)
12 Close with You (Live)
13 Rubunu (Live)
14 Matrix (Live)
15 I Belong to You (Live)
16 Dan Gata (Live)
17 Menene Zan Ba Ka (Live)
18 Na Ba Ka (Live)
19 Kasi Tala (Live)
20 A Tafa (Clap Break) (Live)
21 Jei Yemo (Live)
22 On My Knees (Live)
23 Ina Ladi (Live)
Attention! Feel free to leave feedback.