Morell - Na Daina Lyrics

Lyrics Na Daina - Morell



Ihu
A mana
Kai
Na gode
Eh eh ehh
An ce bayan duhu sai haske
Hakan nan karshen dare ne safe
Don there's nothing new under the sun
You find a way
Your journey has begun
Ready to shoot for the stars
Now see where we are
Won't let nobody put me down
You better know who you are
A da nake yin abu wai domin na burge duniya
Sai na gane duniya kasuwa ne
Yanzu na daina
Yanzu na daina daina daina damuwa
Yanzu na daina
Yanzu na daina daina daina damuwa
Sai yadda Allah ya yi da ni
In ya kai ni sabuwar gari
Na san shi zai ciyar da ni
Ubangiji kai ne ma-gani
Wane boka wane malami
I know he lives inside of me
Therefore zan iya zuwa ko ina
Ba'n tsoron ko wane ɗan uba aiyaaa!
Na kwakwasa kuma aka ki budewa
Har na ji kamar duniya na na rushewa
Wasu sun so in zama abun eiyya.
Ama na sama ya fi su
Aniyan su ya bi su
Dan yaro na ce
Kar ka damu your time is coming soon
Angel you're gone too soon
And I miss you
Took some time
But now I'm fine
I promise you.
Yanzu na daina
Yanzu na daina daina daina damuwa
Yanzu na daina
Yanzu na daina daina daina damuwa
Sai yadda Allah ya yi da ni
In ya kai ni sabuwar gari
Na san shi zai ciyar da ni
Ubangiji kai ne ma-gani
Wane boka wane malami.
I know he lives inside of me
Therefore zan iya zuwa ko ina
Ba'n tsoron ko wane ɗan uba aiyaaa!



Writer(s): Musa Akilah


Morell - MVNSV
Album MVNSV
date of release
20-08-2021




Attention! Feel free to leave feedback.